Posts

Showing posts from October, 2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta.

Image
 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta. Budurwar mai suna Hauwa’u adam ta kasance yar asalin jihar plateau, ce dake nigeria cikin local government din, Bokkos a cikin babban birnin jihar plateau state din. Yanzu haka bai wuce saura kwana 10, ba ayi auren na hauwa’u allah yayi mata rasuwa dalilin hatsarin motar daya faru da ita allah yaji kan’ta da rahama allah yasa aljanna makoma tare damu baki daya. Matashin da zai aureta mai suna Usman S. Fulani shine wanda ya bayar da wannan labarin na mutuwar matar da zai aura din domin neman adu’ar bayin allah agareta. Hakika mutuwar matashi ko matashiya wata babbar jarabawa ce, daba’a fiya mantawa kwana kusa ba, saidai muce allah yaji kan mu, allah yayi mana rahama baki daya mungode  

Bidiyon Sheikh Bala Lau Yana Buga Kwallo Ya Jawowa Yan Izalah Abun Kunya Cewar wasu ....

Image
  Menu Shagalinku Search for  Home/News News Bidiyon Sheikh Bala Lau Yana Buga Kwallo Ya Jawowa Yan Izalah Abun Kunya Photo of Uban Shagali Uban ShagaliJuly 6, 20230 1 minute read Bidiyon Shugaban Qungiyar Izala, Shiehk Abdullahi Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Yabar Baya Da Qura, Inda Mutane Keta Cece Ku Ce Akai. Anga Wani Bidiyo Na Shahararren Malamin Addinin Islama Shugaban Qungiyar Izalah Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Inda Mutane Keta Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Lamarin. Bidiyon Dai An Nuna Malamin Tare Dan Karamin Yaronsa Suna Wasa Da Kwallon Malamin Cikin Manyan Kaya Ya Tsaya Yana Taya Yaron Nashi Wasa Da Kwallo, Inda Wasu Mutanen Suke Ganin Hakan Ba Dacewa Bane.

ALLAHU SARKI 😭 Kafin Mutuwar Mawakin Yabon Annabi Muhammad S.A.W Sai Da Yayi Wannan Bidiyon Akan….

Image
  ALLAHU SARKI 😭 Kafin Mutuwar Mawakin Yabon Annabi Muhammad S.A.W Sai Da Yayi Wannan Bidiyon Akan…. A yanzu haka Allah ya yiwa Wasu Manyan mawakan yabon Annabi Muhammad S.A.W Rasuwa Kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

ALLAH SARKI 😭 Wallahi Mutuwar Wannan Budurwar Likita Yayi Matukar Tashanmin Da Hankali Kalli Bidiyon Yadda….

Image
  ALLAH SARKI 😭 Wallahi Mutuwar Wannan Budurwar Likita Yayi Matukar Tashanmin Da Hankali Kalli Bidiyon Yadda…. A yanzu haka Allah ya yiwa wanna Budurwar rasuwa kamar yadda a yanzu haka da yawa suna fatan Allah ya jikanta da rahama.. Ameen ya Allah..

INNALILLAHI 😭 Wallahi Duk Mutum Mai Imanai Sai Yayi Kuka Idan Ya Kalli Bidiyon Nan….

Image
 INNALILLAHI 😭 Wallahi Duk Mutum Mai Imanai Sai Yayi Kuka Idan Ya Kalli Bidiyon Nan… A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai. Ga video..

Qalu innalillahi 😭 Allah yaji kanki wata hafizar Al’Qur’ani Rasúwa tarasu bayan fama Da Rashin lafiya…

Image
   Qalu innalillahi 😭 Allah yaji kanki wata hafizar Al’Qur’ani Rasúwa tarasu bayan fama Da Rashin lafiya Qalu innalillahi Allah yaji kanki wata hafizar Al’Qur’ani tarasu bayan fama Da Rashin lafiya… A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane da yawa suna FATAN Allah y jikanta da rahama ameen.

ALLAHU AKBAR 😭”Ni Mutum Ne Kamar Kowa, Bani Da Bambanci Da Talaka Ko Mai Kudi,

Image
 ALLAHU AKBAR 😭”Ni Mutum Ne Kamar Kowa, Bani Da Bambanci Da Talaka Ko Mai Kudi Cuta Kuma Daga Allah Take, Shi Ke Kashewa Kuma Shi Ke Rayawa, Zan Iya Mutuwa Kuma Zan Iya Rayuwa, Zan Iya Mutuwa Yau, Zan Iya Mutuwa Gobe, Zan Iya Mutuwa Mako Mai Zuwa, Zan Iya Mutuwa Wata Mai Zuwa Ko Shekara Mai Zuwa, Kuma Watakila Zan Iya Rayuwa Har Tsawon Shekaru 90 Allah Ne Kadai Masani.” Inji Marigayi UMARU MUSA YAR’ADUA Allah Ya Jikan Sa Da Rahama

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa Ma’aikaciyar jinya Rasuwa Al’umma Sun Shiga Tashin Hankali

Image
 Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa Ma’aikaciyar jinya Rasuwa Al’umma Sun Shiga Tashin Hankali Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa rasuwa wacce ta kasance tana koyan aikin likita a Katsina wannan labarin yayi matukar girgiza duniya. A yanzu haka mutane da yawa sunyi Kuka da wannan labarin domin a yanzu haka Duk wanda ya tsaya ya Kalli wannan Video sai yayi Kuka da idon sa domin zaiji Duk abinda ya faru. A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji yadda wannan Rasuwar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta a yanzu haka ga Video ka kalla.

Duniya labari kalli manyan malaman da suka rasu duniya jama’a ya kama ta kuga wannan…

Image
 Duniya labari kalli manyan malaman da suka rasu duniya jama’a ya kama ta kuga wannan… A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai.

Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci…

Image
 Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci..   Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci… Kamar yadda manzon Allah ya fadi kasa bata cin gangar jikin Annabawa da salihan bayi, don haka wannan ba abin mamaki bane don an samu kangar jikin mamaci da yayi shekaru 32 kamar yana bacci. Ya mutu shekaru 32 baya yayin da aka same shi kamar ya yi barci sa’o’i da suka wuce, wannan mutum ne mai daraja. Ya mutu shekaru 32 baya yayin da aka same shi kamar ya yi barci sa’o’i da suka wuce, wannan mutum ne mai daraja.Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci

Allah Mai Iko; Kalli Bidiyon Wani Dan Niger Mai Kama Da Hamisu Breaker Abun Mamaki..

Image
  Allah Mai Iko; Kalli Bidiyon Wani Dan Niger Mai Kama Da Hamisu Breaker Abun Mamaki. Hi Allah Mai Iko kalli Wannan Saurayi Mai Kama Da Hamisu breaker kamar yadda. a yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi mamaki. Kamar yadda ka sani dai a yanzu jaruman kannywood da dama Suna samun mai kama dasu kamar yadda a yanzu haka Wani Matashi ya fito yayi video kamar yadda Duk wanda ya Kalli wannan Video sai ya zata Hamisu breaker ne. yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin nasan cewa indai ka kalli wannan Video nasan cewa sai ka zata Hamisu breaker ne kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun zata Hamisu breaker ne. Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Mutuwar 😭 waye ta fi yi maku zafi a cikin jerin sunayen Gwarazan Malaman Najeriya da suka rasu Kalli Cikakken Bidiyon

Image
   Mutuwar 😭 waye ta fi yi maku zafi a cikin jerin sunayen Gwarazan Malaman Najeriya da suka rasu Kalli Cikakken Bidiyo 1. Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi 2. Sheikh Malam Lawal Abubakar 3. Sheikh Ibrahim 4. Sheikh Ismail Idris 5. Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa 6. Sheikh Mallam Hudu Cikaji 7. Sheikh Musa Mai gandu Muhammad 8. Sheikh Imam Abubakar Ikira 9. Sheikh Jaafar Mahmoud Adam 10. Sheikh Dr Ahmad BUK 11. Sheikh Muhammad Auwal Albany 12. Sheikh Rabiu Daura 13. Sheikh Alhassan Saeed Jos 14. Sheikh Abbas Isah Lauya 15. Sheikh Adamu Aliyu 16. Alaramma Malam Sani Bula 17. Sheikh Ahmad Baba 18. Malam Amadu Gyallesu 19. Sheikh Aminuddeen Kano 20. Sheikh Abubakar Giro Argungu DSS… 21. Mal. Lawal Abubakar Mai Bibul 22. Da sauransu (wanne kuka tuna)

Innalillahi 😭 Allah Ya Kar6i Rayuwar Khalifa Sharif Fatihu Da Dan’uwansa Sharif Nafsu

Image
Innalillahi 😭 Allah Yayiwa Khalifa Sharif Fatihu Rasuwa Tare Da Dan’uwansa Sharif Nafsu Rabi’u Ranar Alhamis 29/9/2023 Sakamakon Hatsarin Jirgin Ruwa Akan Hanyarsu Ta Zuwa Majalisin Yabon Shugaba Annabi Muhammadu (S.A.W) Kakan Sharifai. 😭 Kafin Rasuwar Su Sun Kasan ‘Ya’ya Ga Marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba Me Yabon Annabi Muhammad S.A.W, Shugaban Sha’iran Annabi S.A.W Na Nigeria, Allah Yajikansu Yaimusu Rahama Tare Da Dukkanin Musulmai, Idan Tamu Tazo Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Mu Cika Da Kalmar Shahada.

Masha Allah` Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta Haifi Santalelen Jaririn Ta Yanzu Kalli Video…

Image
  Masha Allah` Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta Haifi Santalelen Jaririn Ta Yanzu Muna Rokon Allah Ubangiji Subuhana’hu Wata’ala Yaraya Mata Wannan Santalelen Jaririn ta Ameen Ya Allah

Yanzu Yanzu Wata Budurwa Mai Suna Yusra Ta Rubuce Alqur’ani Mai Girma a…

Image
 Masha Allah` Wata Budurwa Mai Suna Yusra Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma Sannan Kuma Ta Rubuce Sa Alhamdulillah. Wata Budurwa Mai Shekaru 18 A Duniya Ta Samu Nasarar Rubuta Alqur’ani Mai Girma Sannan Kuma Ta Samu Damar Haddace Sa Masha Allah

Allah Sarki Kalli Cikakken Fefen Bidiyon Yadda Abubakar Bashir Mai Shadda Ya Kai Mahaifiyar Sa da Matar Sa Aikin Hajji Kalli Full Videon…

Image
Allah Sarki Kalli Cikakken Fefen Bidiyon Yadda Abubakar Bashir Mai Shadda Ya Kai Mahaifiyar Sa da Matar Sa Aikin Hajji Babu Shakka Wannan Abu Yayi Matukar Burge Jama’a Musamman Ma Masoyan Sa. Inda Kuma Shima Jarumin Babu Shakka Ya Shiga Cikin Farin Ciki Matuka Akan Wannan Lamari Inda Yayiwa Allah Godiya daya Nuna Mai Wannan Rana. Dan haka Jama’a Zamuso Muji Ra’ayin Ku ta Hanyar Yi Manah Comment a Kasan Wannan Rubutun Domin Jin ta Bakin Ku Sai Munji Daga Gareku Masoya.

Qalu Innalillahi yadda Wani Almajiri ya Kwana a Cikin Makabar’ta Tsakiyar Labari Yanzu…

Image
 Qalu Innalillahi yadda Wani Almajiri ya Kwana a Cikin Makabar’ta Tsakiyar Labari Yanzu Tabbas Jama’a Sunji Matukar Mamaki da Jin Wannan Rahoton. Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari don Haka Masu sauraron mu Kuma Zamuso Muji Ra’ayin Ku Akan Wannan Lamari. Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Qalu Innalillahi mutuwa kenan Daliba mai makin karatu na karshe zanso kowa ya shiga yaji abun da yafaru…

Image
 Jihar Yobe – Wata ɗalibar jami’ar jihar Yobe (YSU), Maryam Lawan Goroma, ta riga mu gidan gaskiya jim kaɗan bayan ta kammala rubuta jarabawa. Jaridar Leadership ta tattaro cewa Maryam ta faɗi ne a ranar Alhamis, 27 ga watan Afirilun 2023, sannan aka wuce da ita zuwa asibiti inda aka tabbatar da cewa ta rasu. Wani ɗan ajin su mai suna Mallam Bukar Maisandari, wanda ya tabbatar da aukuwar lamarin ya bayyana cewa, lafiyar Maryam ƙalau kafin rasuwar ta, cewar rahoton Punch. Inna Lillaahi Wa Innaa Ilaihir Raji’un. Yanzu cikin baƙin ciki na ke samu labarin rasuwar ƴar ajin mu, Maryam Lawan Goroma.” “Tana cikin ƙoshin lafiya har zuwa yau da rana lokacin da ta faɗi inda jim kaɗan aka tabbatar ta rasu. Allah ubangiji ya yafe mata kurakuran ta. Allah ya sanya Aljannah Firdausi ta zama makoma a gare ta. Ina miƙa ta’aziyya ta ga ƴan’uwa da abokai da dukkanin ƴan ajin mu. Allah ya ba ku haƙurin jure wannan babban rashin. Ameen.” Sai dai, wani Abubakar Zaid, ya bayyana cewa Maryam ta yi ƙorafin...

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Yadda Gobara Tayi Sanadin Mutuwar Amarya da Ango Yanzu….

Image
  Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Allah Ya Karbi Rayuwar Wasu Ma’aurata Guda Biyu Wanda Sun Kasance Likitoci Inda Gobara Ta Konesu Har Lahira. Allahu Akbar Kabiran Wasu Ma’aurata Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sanadin Gobara data Kama’su Inda Suka Kone Kafin A Kai Masu Agaji Wannan Mutanen Dai Sun Kasance Mata’da Miji. Wannan Mutane dai Kafin a Kai Masu Taimako Rai Yayi Halin’sa Muka’ Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan Su da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Su.

Allah Sarki; Kalli Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Momee Gombe Jarumar Masana’antar Kannywood.

Image
  Allah Sarki; Kalli Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Momee Gombe Jarumar Masana’antar Kannywood Allah Sarki Mutuwa Kenan Mahaifiyar Jaruma Momi Gombe Ta Mutu Ta Sanadiyar Munmunan Hatsarin Mota Yanzu Yanzu Shiga Kaga Yadda Akayi Jana’izar Ta Abin Tausayi…. A Yanzu haka mutane da yawa suna FATAN Allah ya jiƙanta da rahama kamar yadda a Yanzu haka wannan Mutuwar ta gurgiza Duniya.  

Allahu Akbar Matashi Ya Kone Kurmus Sanadiyyar Hadarin Mota a Hanyar Zaria Zuwa Kaduna Allah Gafarta Masa

Image
  Allahu Akbar Matashi Ya Kone Kurmus Sanadiyyar Hadarin Mota a Hanyar Zaria Zuwa Kaduna Allah Gafarta Masa Duk wanda WUTAR Duniya taci shi, da yardar ALLAH WUTAR Lahira, Bazata taɓa shi ba. ALLAH ta’ala ya Amshi Rayuwar Abokina Gwagwarmaya, Comrade. Sani Umar Na’uwa, Sanadiyyar Hatsarin Mota, daga hanyar ZARIA zuwa KADUNA.

Bincike ya nuna Adam A Zango da Hamisu Breaker Basu Taba Zuwa Aikin Hajji Ba Duniyar Kannywood….

Image
  Bincike ya nuna Adam A Zango da Hamisu Breaker Basu Taba Zuwa Aikin Hajji Ba Duniyar Kannywood….

Al-Qur’annin Da Babban Malamin Addinin Musulci ya Rubuta Sa Yau’ Samada Shekaru 70 Kalli Cikakken Bidiyon Inda Al Quran din Yake…

Image
  Al-Qur’annin Da Babban Malamin Addinin Musulci ya Rubuta Sa Yau’ Samada Shekaru 70 Kalli Cikakken Bidiyon Inda Al Quran din Yake…

Shahararren mawakin hausa DAN_MUSA_NEW PRINCE DASHI DA AMARYARSA.

Image
 Shahararren mawakin hausa DAN_MUSA_NEW PRINCE DASHI DA AMARYARSA.

Allahu Akbar Bayan Shekara Goma 16 Da Mutuwar Shark Jafar Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Videon Yadda Akayi Masa Addu’a A Kabarin Sa Abin Tausayi Shiga Kaga Abin Da Yafaru Yanzu…..

Image
  Allahu Akbar Bayan Shekara Goma 16 Da Mutuwar Shark Jafar Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Videon Yadda Akayi Masa Addu’a A Kabarin Sa Abin Tausayi Shiga Kaga Abin Da Yafaru Yanzu…. Allahu Akbar Bayan Shekara Goma 16 Da Mutuwar Shark Jafar Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Videon Yadda Akayi Masa Addu’a A Kabarin Sa Abin Tausayi Shiga Kaga Abin Da Yafaru Yanzu….. Tabbas Kullu Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamacine Yanzu Haka Jaruman Kannywood Da Mutanan Gari Da Yan Siyasa….. Sun Halacci Inda Akayiwa Shark Jafar Addu’ar Shekara Goma 16 Da Rasuwa Ya Allah Ka Jikan Musulmi Ameen Summa Ameen….. Nan Muka Kawo Maku Karshen Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Jini Na…

Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Ta Rasú A Katsinà

Image
 INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍR RAJI’ÙN. Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Ta Rasú A Katsinà Allah Ya Yi Wa Shahararriyar Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Rasuwa A Daren Jiya Talata. Za A Yi Jana'izarta Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Yau Laraba A Gidanta Dake Sabuwar Unguwa Kofar Kaura, Cikin Garin Katsina. Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!

Jarumin kannywood Umar m Shariff tareda 'Dansa Aliyu..

Image
 Jarumin kannywood Umar m Shariff tareda 'Dansa Aliyu..

innalillahi 😭 an haifi jariri babu wajen kashi abin tausayi idan kagani..

Image
 Wannan Da Kuke Gani Wani Jaririne Aka Haifa Babu Gurin Bahaya (Kashi) A Wani Kauye Me Suna Dunhau Dake Maradun Ta Jahar Zamfara A Najeriya. An Kwantar Dashi A Asibitin Maradun, Daga Baya Aka Maidasu Asibitin UDUTH Na Jahar Sokoto Sedai Rashin Kudi Ya Hana Mahaifin Yaron Zuwa Assibitin Dan Daukar Dawainiyar Larurar Jaririn. Jariri Dalilin Haka Muke Tayasu Neman Abinda Za’a Ceci Rayuwar Wannan Jariri. Mahaifin Jaririn Me Suna Aminu Dahiru Shikkau Yakasance Mazaunin Unguwar Gumawa A Cikin Garin Maradun.

MASHA ALLAHU; Kalli Bidiyon Jarumin Kannywood Mustapha Naburiska Da Mahaifiyar Sa…

Image
 MASHA ALLAHU; Kalli Bidiyon Jarumin Kannywood Mustapha Naburiska Da Mahaifiyar Sa…. Ina Da Tabbacin Duk Wani Da Dayayi Kokari Sanya Mahaifansa Cikin Farin Ciki Mussaman A Wannan Duniyar Tamu Ta Yanxu Ina Da Tabbacin Zai Rayuwa Cikin Salama Da Farin Ciki Mai Daurewa Duniya Da Lahira Cikin Salama Da Kwanciyar Hankali Nake Addu’a Allah Yakara Hajiya Lafiya Da Nisan Kwana Ina Addu’a Allah Yakarbi Ibada Sharu Mustapha Nabraska .

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.😭Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar

Image
 INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.😭Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar Abokin Gwagwarmaya kuma Jarumin Barkwanci a Masana’antarmu ta KANNYWOOD, wato KAMAL ABOKI a sanadiyyar hadarin mota. Muna Addu’ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani. R.I.J.F 😭 😭 😭 😭 😭

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJ’U 😭Yanzu cikin darennan misalin karfe 9:13pm ‘yan ta’adda sunzo hargidan

Image
  INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJ’U 😭Yanzu cikin darennan misalin karfe 9:13pm ‘yan ta’adda sunzo hargidan abokinmu Kuma kansilanmu na nasarawa ward Funtua Hon.samai’ila Buhari MAIRAGO sun kasheshi har lahira 😭😭 . ALLAH KABIMANA HAKKINMU KAKAWOMANA KARSHEN WANNAN MASIFA 😭😭😭

Abin Tausayi 😭 Matukar Kanada Imani Bazaka Wuce Bidiyonnan Ba Saboda… |

Image
  Hakika Dukwanda Allah Yabawa Lafiya To Ya Bashi Dukkanin Komai Dalili Kuwa Dukkanin Abinda Dan’adam Zeyi To Wajibine Se Yanada Lafiya, Zaku Tabbatar Da Hakan Idan Kuka Kalli Bidiyon Wannan Mutumin Da Allah Ya Jarraba Da Lalurar Kuraje, Da Zazzagowar Ciki Zaku Kara Imani Matuka… Kudanna Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasa.