Posts

Showing posts from December, 2023

ALLAHU AKBAR 😭 Bayan Ta Dawo Daga Masallacin Juma’a Allah Yayi Mata Rasuwa😭..

Image
  ALLAHU AKBAR 😭 Bayan Ta Dawo Daga Masallacin Juma’a Allah Yayi Mata Rasuwa😭.. A yanzu haka wanna mutuwar Tayi Matukar Tashanmin Da Hankali kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akai. Muna Fatan Allah Ya Jikanta Da Rahama Kuma Wasu da yawa suma suna fatan haka. Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu albarka

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka.

Image
  Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka. Ita ce Tsohuwar da Mawaki Aminu Alan waka yake yawaita yabo a cikin wakokinsa a matsayin ta na mai kaunar harkokinsa. Tsohuwar A lokacin Rayuwar ta ta tashi tin daga illela ta jahar sokoto har Garin Kano domin kawai taga mawakinta Aminu Alan waka hakazalika shima ya tashi tin daga kano yake har inda take domin Zumunci. Tana cikin sahun gaba a jerin mata wanda suke kaunar mawaki aminu alan waka Muna rokon Allah Ya jikanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani, Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.  

Qalu Innalillahi 😭😭😭 Akaron Farko Sheikh Pantami yayi Video magana da Murya Daya (1) kan yankan rago da aka yiwa Manoma.

Image
  Qalu Innalillahi 😭😭😭 Akaron Farko Sheikh Pantami yayi Video magana da Murya Daya (1) kan yankan rago da aka yiwa Manoma.

Kalu innalillahi kalli videon yadda mummunan girgizar kasa ta faru a cikin wani masallaci....

Image
  Kalu innalillahi kalli videon yadda mummunan girgizar kasa ta faru a cikin wani masallaci.... KALLI VIDEO 👇

Yanzu-YanzunNan Allah Yayiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa Kalli Cikakken Bidiyon yadda Akai…

Image
  Yanzu-YanzunNan Allah Yayiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa Kalli Cikakken Bidiyon yadda Ake Shirin Yiwa Malam Sallah da Safiyar Nan 🥺 Allah Sarki Rayuwar Kenan. muna Fatan Allah Yajikan Sa da Rahama Yasa Aljannah Ce Makomar Sa Dan Arzikin Annabi S’A’W.

Allah Sarki Daga Zuwa Raba Fada Matashi Mai Shekaru 23 Ya Hadu da babbar Jarabawar Rayuwar sa

Image
 Allah Sarki Daga Zuwa Raba Fada Matashi Mai Shekaru 23 Ya Hadu da babbar Jarabawar Rayuwar sa Ina sana’ar dinki, na tashi tunda sassafe ina ta farinciki, ba abunda kemin ciwo a rayuwa. sai naje kasuwa wurin sana’a ta domin cigaba da aiki. Awannan ranar har dare nakai ina aiki misalin karfe tara 9:00pm sai na rufe shago mukaje dani da maigidana domin mukai kayan da mukagama dasu. Ina zaune sai naji hayaniyar mutane awaje.  Bayan nafita sai natarar da mutum biyu suna fada, nan take nashiga tsakiyarsu domin rabon fadan. Kawai sai dayan ya zaro wuka ya caka mun a hannu ganin yanda jini ke zuba sosai, sai suka gudu. Aka kaini assibitin Dala domin ayimin aiki, likitan yace sai ancire hannun domin kuwa jijiyar jinin hannun ta tsinke.  Ahaka ne Allah ya jarrabani da rashin hannu daya, daga wurin aikin alkhairi (Rabon Fada) tsakanin mutum biyu domin sulhuntasu. Ina neman addu’a da taimakon ku yan uwana maza da mata, ina fatan Allah ya kare mu daga dukkan mummunar kaddara. Ameen. ...

Qalu innalillahi Allah Yayiwa Dan Takarar Majalissa Dr Abba Rasuwa Yanzu Kalli Abin Da Yayi Sanadiyar Mutuwarsa ? ???????? Ga Videon Ka Kalla Kaga………

Image
 Qalu innalillahi Allah Yayiwa by Dan Takarar Majalissa Dr Abba Rasuwa Yanzu Kalli Abin Da Yayi Sanadiyar Mutuwarsa ? ???????? Ga Videon Ka Kalla Kaga……… Tabbas Wannan Mutumin Allah Yayi Mai Rasuwa Ta Sana Diyar Hada Baki Da Abokinsa Aka Kasheshi Akan Ta Karar Da Tafito Abin Tausayi Allah Yajikansa….. Babu Shakka Wannan Aboki Baiji Da Aka Hada Baki Da Shi Sai Dai Muce Allah Ya Tsinemasa……… Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar……

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa

Image
 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar Babban Malamin Addinin Musuluncin nan Kuma Mahadaccin Kur’ani A Jihar Kano watau Alarammah Ahmad Sukairiju. Rariya Hausa itace ta fara wallafa labarin a shafinsu na dandalin sada Zumunta na Facebook, Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamar idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Rayuwar sa Abun Tausayi yadda Yake Sosa Kurajen Dake Jikin Sa da Adda Saboda Suna Mai Kai’ka Yi Allah Sarki 😪 Kallah Kaga…

Image
  Rayuwar sa Abun Tausayi yadda Yake Sosa Kurajen Dake Jikin Sa da Adda Saboda Suna Mai Kai’ka Yi Allah Sarki 😪 Kallah Kaga yadda Wannan Lamari ya Faru Abun Yayi Wani Iri. Yanzu Haka dai Zamusa Muku Wannan Bidiyo Domin Kuga Zahirin yadda Abun Yake Ya Faru Allahu Akbar 😭

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un wannan Mutuwar Tayi Matukar Girgiza Masana’antar Kannywood Da Kuma Duniya.

Image
  Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un wannan Mutuwar Tayi Matukar Girgiza Masana’antar Kannywood Da Kuma Duniya. A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ya kasance.

Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma

Image
Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma Yayan fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood kenan Salisu MS jigirya wanda akafi sani da Sallau dadin kowa sun sauke Alkur’ani Mai girma. Wannan dai Yana daya daga cikin jerin yayan jaruman Kannywood da suka sauke Alkur’ani Mai girma kasancewar akwai wasu da dama irinsu Hadiza Saima, Bashir bala ciroki, Shuaibu Lilisco duk suma Yayan su sun samu damar saukar Alkur’ani Mai girma.  

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Anyi Babban Rashi A Kannywood Mutuwar Babar Jarumi Tijjani Faraga Yanzu Yanzu…

Image
  innalilahi Anyi Babban Rashi A Kannywood Yanzu yanzu Babar Tijjani Faraga Yayi Rashin Mahaifiyarsa Wacca Takai Shekara 102 A Duniya Kenan. Kannywood Yanzu Haka Tana Cikin Wani Hali Saboda Babban Jarumi Yayi Rashin Mahaifiyarasa Yanzu yanzu Allah Ya Jikanta Kuma Yayimata Rahama. Muma Idan Tamu Tazo Allah Kasa mucika Da Imani Ameen Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu A Kannywood.blogsport.com

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Bayan Mutuwar Kamal Aboki Babban Malamin Addinin Musulunci Yayi Bayanin Yadda Abun Ya ….

Image
 Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Bayan Mutuwar Kamal Aboki Babban Malamin Addinin Musulunci Yayi Bayanin Yadda Abun Ya …. Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda Hatsarin Motar Kamal Aboki Ya Kasance Kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla. Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu Kamal Aboki Yayi Hatsari mota kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi Masa fatan AL’KHAIRI a yanzu haka ga video ka kalla. A yanzu haka indai ka tsaya ka kalli wannan video nasan cewa sai kayi Kuka da idonka Kamar yadda a yanzu haka wannan Hatsarin Motar ya Girgiza Duniya gaba daya. A yanzu haka ga video ka kalla.

Innalillahi Allah yayiwa tsohon Wazirin kano Rasuwa Sheikh Nasir Muhammad Nasir yanzu yanzu a kano…

Image
  Innalillahi Allah yayiwa tsohon Wazirin kano Rasuwa Sheikh Nasir Muhammad Nasir yanzu yanzu a kano…   KALLI VIDEO 

INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN Búdúrwa Ta Rasú Ana Dab Da Ɗaúrin Aúrenta A Jìhar Katsína

Image
   INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN Búdúrwa Ta Rasú Ana Dab Da Ɗaúrin Aúrenta A Jìhar Katsína INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN Búdúrwa Ta Rasú Ana Dab Da Ɗaúrin Aúrenta A Jìhar Katsína Allah Ya Yí Wa Matashíya Naja’atú Jamilú, Wadda Saúra Wata Ɗaya A Ɗaúra Aúrenta A Karamar Hukumar Malumfashi Ta Jihar Katsina Rasuwa, Bayan Ƴar Gajeruwar Rashìn Lafiya A Darén Jiya Litinín. Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu albarka