INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.😭Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar


 INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.😭Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar Abokin Gwagwarmaya kuma Jarumin Barkwanci a Masana’antarmu ta KANNYWOOD, wato KAMAL ABOKI a sanadiyyar hadarin mota.


Muna Addu’ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.


R.I.J.F 😭 😭 😭 😭 😭

Comments

Popular posts from this blog