Posts

Showing posts from September, 2023

Fitaccen mawakin Hausa ALI_JITA tare da iyalansa a Makkah.

Image
 Fitaccen mawakin Hausa ALI_JITA tare da iyalansa a Makkah.

Innalillahi Shin Da Gaske Rahama Sadau Ce A Cikin Wannan Bidiyon

Image
  Menu Shagalinku Search for  Home/Kannywood Kannywood Innalillahi Shin Da Gaske Rahama Sadau Ce A Cikin Wannan Bidiyon Photo of Uban Shagali Uban ShagaliNovember 23, 20220 1 minute read Wani faifan bidiyo yana yawo a soshiyal midiya kafafen sada zumunta na zamani ana zagin shahararriyar jarumar kannywood rahama sadau saboda shi a matsayin itace tare da wani katon jibgegen namiji baki yana sumbatar sassan jikinta. Mutane sun cigaba da yada wannan bidiyo suna zaginta domin sun yarda itace a ciki domin sak wacce aka gani a wannan bidiyo tana kama da rahama sadau. Bamu da masaniyar wannan jaruma rahama sadau taci karo da wannan bidiyo saboda haryanzu bata ce komai ba kan shi. Duk da ba ma’abociyar magana bace kan irin wadannan abubuwan da suke yawo a soshiyal midiya kan ta. Bayan dogon bincike shagalinku da ta gudanar ta gano cewa wannan bidiyo maccen dake cikin ahi ba rahama sadau bace kawai suna matukar kama ne hasali ma wannan bidiyon kafin aure ne na wasu ma’aurata wanda suka...

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN mahaifiyar Young Sheikh ta rasu.

Image
  INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN mahaifiyar Young Sheikh ta rasu. Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar mahaifiyar Matashin Malamin nan wato Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali Malama Aminatu Muhammad. “Malama Aminatu ta rasu a Sanadiyyar haihuwa inda ta haifo 'yan biyu mace dana miji, ta rasu ta bar 'ya'ya goma Rigis. “Za'a yi jana'izar ta da misalin ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma'a a Zawiyyar Sheikh Aliyu Mai Yasin Sabon Layi Tudun Wadan Zariya. “Muna addu'ar Allah (SWA) yajiƙanta da rahama yasa ta huta.

Masha allah ahmad musa yadau nauyin ginin gidan kamal aboki daya fara ginawa iyayensa

Image
  Alhamdulillah Dan kwallon kafa wato Ahmad musa yakai ziyarar ta aziya gidansu dan wasan barkwancin nan wato kamal aboki . Bayan rasuwar kamal aboki muka samu labari daga page din dokin karfe cewa Ahmad musa yadau nauyin ginin gidan iyayen kamal aboki . Duba da yafara gina musu gidan bai gamaba kuma Allah yamai rasuwa Allah ya jikansa Ameen summa Ameen . Thanks for watching .  

Wasú Da Ba'a Saň Ko Su Wanene Ba Suň Lakaɗawa Jarúmar TikTôk Murja Ibrahím Kúnya Dúka Á Jihár Kanô

Image
 DA DUMÍ - DUMÍ: Wasú Da Ba'a Saň Ko Su Wanene Ba Suň Lakaɗawa Jarúmar TikTôk Murja Ibrahím Kúnya Dúka Á Jihár Kanô Mé zakú cé?

Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta…

Image
  Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta.. Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta An gudanar da Sallar Jana’izar ne a birnin jihar Sokoto inda ɗaruruwan mutane suka halarta kamar yadda addinin musulunci ya koyar. Kafin rasuwar Aisha Maina tana rike da mukamin mai baiwa Gwamna jihar Sokoto shawara.

Masha Allah yadda wanna jarumin kannywood Allah ya bashi haihuwa ya nunawa duniya Farin cikinsa yanzu…

Image
   Masha Allah yadda wanna jarumin kannywood Allah ya bashi haihuwa ya nunawa duniya Farin cikinsa yanzu Allah ubangiji yaraya amen suma amen

Innalillahi Wa’inna Ilaihir 😭 Allah Sarki Kalli Jaruman kannywood 30 da suka Rigamu gidan Gaskiya 😭😭😭, Allah ya jikanshu da Rahama

Image
  Innalillahi Wa’inna Ilaihir 😭 Allah Sarki Kalli Jaruman kannywood 30 da suka Rigamu gidan Gaskiya 😭😭😭, Allah ya jikanshu da Rahama A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai. Ga video.

Allahu Akbar Kalla jaruman kannywood da suka rasu da kyakkyawar shaida a gun jam...

Image
    Allahu Akbar jaruman kannywood da comedian da suka mutu da kyakkyawar shaida a gun mutane sune  1)Ahmed s nuhu  2)nura_mustapa waye  3)rabilu musa ibro 4) kamal_Aboki

Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta gano wani wurin haɗa bindiga a garin Kafanchan da ke karamar hukumar Jema'a na jihar Kaduna.

Image
 Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta gano wani wurin haɗa bindiga a garin Kafanchan da ke karamar hukumar Jema'a na jihar Kaduna. Wata sanarwa da hedkwatar sojin Najeriyar ta wallafa a shafinta na Twitter, ta ce ta gano wurin ne bayan gudanar da wani binciken sirri na tsawon mako ɗaya, inda ta samu nasarar kama wani da ake zargi da safarar bindigogi wanda aka daɗe ana nemansa ruwa a jallo. Sojojin sun ce wanda ake zargin ne ya jagorancesu zuwa wurin da ake haɗa bindigogin, inda kuma aka cafke wani mutumi a wurin wanda yake sayar da bindiga kowace iri. Har ila yau, sojojin sun ce wanda yake sayar da bindigogin ya amsa cewa ya ɗau tsawon shekaru biyar yana harkar safarar bindigogi, musamman ma a jihohin Kaduna da Filato. Binciken sojojin ya kai ga ƙwato makamai daban-daban har guda 22 da suka haɗa da kananun bindigu bakwai, bindiga kirar AK 47 na gida guda biyu. Sauran sun haɗa da bindigar submachine guda ɗaya da harsasai na musamman na 7.62mm. Haka ma, a wani samame da sojojin suka y...

Jarumin Kannywood LAWAN___AHMAD Tareda iyalansa.

Image
 Jarumin Kannywood LAWAN___AHMAD Tareda iyalansa.

Ɗan Shugaba Tinubu, Seyi, ya bada tallafin Nera Miliyan 15 ga iyalan mawaƙi Mohbad.

Image
 Ɗan Shugaba Tinubu, Seyi, ya bada tallafin Nera Miliyan 15 ga iyalan mawaƙi Mohbad.

Senator Abbo assured Mohbad’s mother of protection and an investigation into the circumstances surrounding his demise.

Image
 Mrs. Promise Aloba, the mother of the late Nigerian singer, Mohbad, has urged the Federal Government and Nigerians in general to help uncover the truth behind her son’s untimely demise. She made the call when Senator Elisha Abbo, Chairman, House Committee on Committee on Entertainment Economy, and Nollywood actresses, Tonto Dikeh and Iyabo Ojo, paid the family a condolence visit in Lagos on Thursday. Aloba, who spoke in Yoruba Language, alleged that Naira Marley, the owner of the Marlian Record label, is connected to her son’s death. She also called for assistance in investigating the matter further.

Jarumar kannywood HADIZA_ALIYU tareda mahaifiyarta

Image
 Jarumar kannywood HADIZA_ALIYU tareda mahaifiyarta

Kai tsaye daga gurin daukar film din matar mutun biyu.

Image
 Kai tsaye daga gurin daukar film din matar mutun biyu.

Sababbnin hotunan RAHAMA_SADAU a london.

Image
 Sababbnin hotunan RAHAMA_SADAU a london.

Nasarar da muka samu a Kotu zata bamu damar yiwa Al_uma adalci Cewar __GAWUNA

Image
 Nasarar da muka samu a Kotu zata bamu damar yiwa Al_uma adalci Cewar __GAWUNA   Sannan Gwamnan ya Kara da cewa ko a baya an bayyana shi ya Lashe zaben SE a yanzu Kotu ta tabbatar da Al amarin.

Kotu tace nasiru Yusuf Gawuna shine ya Lashe zaben Gwamnan kano

Image
Kotu tace nasiru Yusuf Gawuna shine ya Lashe zaben Gwamnan kano  Kotun ta ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC ne halastacce kuma zaɓaɓɓen gwamnan Kano a zaɓen watan Maris da ya gabata. 

Kotu Ta Ɗaure Wata Matashiya Kan Satar Katin Waya Na ₦275,400 A Kaduna.

Image
 Kotu Ta Ɗaure Wata Matashiya Kan Satar Katin Waya Na ₦275,400 A Kaduna. Daga Ja'afar Muhammad Alkali Babbar kotun majistari a jihar Kaduna ta yankewa wata mai sayar da kaya ‘yar shekara 28 mai suna, Vivian Bernard, hukuncin zaman gidan gyaran hali na watanni 12 kan satar katin wayar wanda take yi wa aiki da kimar kudin katin ya kai Naira 275,400. Alkalin kotun mai shari’a Ibrahim Emmanuel, ya yankewa Vivian hukuncin ne ba tare da biyan wata tara ba, bayan ta amasa tuhumar da ake yi mata. Da yake yanke hukuncin, Alkalin Kotun, Emmanuel ya ce, ya yanke hukuncin ne ganin yadda wadda ake tuhuma ta amasa laifinta. Alkalin ya kuma umarci Vivian da ta biya David Williams wanda ya maka ta a gaban kotun Naira 275, 400 ko kuma kotun ta kara mata wani wa’adin zama a gidan gyaran halin har na watanni takwas. Tun a farko, dan sanda mai gabatar da karar, Insfekta Chidi Leo, ya sheda wa kotun cewa, Vivian ta aikata laifin ne a ranar 27 na watan Agusta a anguwar Sabon Tasha da ke jihar, da misali...

Ɗan asalin jihar Kano Sani Maikatanga ya ƙara lashe gasar ɗaukar hoto ta Duniya.

Image
 Ɗan asalin jihar Kano Sani Maikatanga ya ƙara lashe gasar ɗaukar hoto ta Duniya. Daga Barr Nuraddeen Isma'eel Zariya.  “Malam Muhammad Sani wanda aka fi sani da Maikatanga shi ne ya lashe gasar ɗaukar hoto ta duniya mai taken ‘Wiki Loves Africa 2023’ Maikatanga ya nuna matukar jin dadinsa da wannan nasara da ya samu kasancewarsa dan asalin jihar Kano. “Mai ɗaukar hoton dai ya samu lashe gasar ne da wani hoto da ya dauka a jihar Jigawa a karamar hukumar Auyo a lokacin da aka samu ambaliyar ruwa. “Maikatanga hoton dai ya yi fice matuƙa wurin ƙwarewa fagen iya ɗaukan hoto, wanda ta kai ga harta sashin Hausa na BBC suna amfani da hotunansa da daman gaske.” Bugu da ƙari Muhammed Sani Maikatanga ya sha amsan kyaututtuka ta karramawa daga gwamnatoci, ƙungiyoyi, da daman gaske ba adadi, kuma ba wannan bane karo na farko ba a lashe gasar ɗaukan hoto da yayi na duniya. “Sani Maikatanga ya taka ƙasashe daban-daban a dalilin sana'ar ɗaukar hoto, bihasalima yakaima sarakuna, biki na masu...

Kaso 90% na hujjoji na nuna nairamerly da zinoleesky sune suka kashe mohbad

Image
 Kaso 90% na hujjoji na nuna nairamerly da zinoleesky sune suka kashe mohbad “ Mohbad is not my Friend “ Zinoleesky “ Mohbad is not my my friend . To me he is just someone I know . People I call my friends are those who are really close to me . He is not my friend , he is just someone I know . This also doesn’t make him my enemy “ Zinoleesky  A video of Zinoleesky has surfaced online where he denied that Mohbad is not his friend . This was when Mohbad was going through a lot and crying out loud . They asked him what he feels about what his friend is going through before he denied Mohbad like Peter did for Christ .  This morning we pray we don’t be with people who will deny us during our hard moments .

Rayuwar Duniya kenan Kalli Asalin Alaqar Dake tsakanin jarumi Ibrahim mai shinku Tareda Al’mustafha kalli cikekken bidiyon…

Image
  Rayuwar Duniya kenan Kalli Asalin Alaqar Dake tsakanin jarumi Ibrahim mai shinku Tareda Al’mustafha kalli cikekken bidiyon Allah Ubangijin ya ƙara baku haɗin Kai Amen suma Amen

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Nan Allah Yayiwa Yar Jarida Amina Aliyu dake Aiki a Albarka Radio bauchi rasuwa

Image
  Yanzu Yanzu Nan Allah Yayiwa Yar Jarida Amina Aliyu dake Aiki a Albarka Radio bauchi rasuwa Allah Yayiwa Hazikar Yar Jarida Mai suna Amina Aliyu rasuwa wacce take aiki a gidan albarka radio dake a jahar bauchi, gidan jaridar Rariya Hausa sune suka wallafa wannan rahoton a shafinsu na Facebook. Muna mata Addu’a ubangiji Allah yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani. Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

innalillahi Bidiyon Jana’izar Jarumi Aboki Kannywood Ta Yi Rashi.

Image
   an saki Chikakken Bidiyon Jana’izar Jarumin wacca aka gudanar kamar yadda shari’ar musulunci ya tanadar kamal aboki ya kasanche mutumin kirki kamar yadda abokan aikin sa suke bayyanawa. sannan ya samu shedar chewa baya fashin sallah akan lokachin ta jama’a muyiwa kamal aboki addua Allah yayi masa rahama in tamu tazo Allah ya sa muchika da imani. Kalli Bidiyon 👇👇

Innalillahi Mutuwar (Ahmad Bello) Da Safiyar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Daidar LABARINA

Image
   Innalillahi Mutuwar (Ahmad Bello) Da Safiyar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Daidar LABARINA

Qalu’innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un 😭 Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi Kalli…

Image
   Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi Babban Rashi Yanzu. Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran Wannan Bawan Allah Shima ya Rasu Inda Akai Jana’izar Sa Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Sun Halacci Wajen Jana’izar Tasa. Ko Wannan Ya’isar Wa Mutun Aya Kasan Zaka Mutu Zaki Mutu Kowa Zai Mutu Shine Kawai Sai dai Fatan Allah Yakaimu A Sa’a dai Amin. Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’  GASKIYA-NEWS

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Mutuwar Tsohon Jarumi Tahir Fagge gaskiya ta bayyana

Image
 Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Mutuwar Tsohon Jarumi Tahir Fagge gaskiya ta bayyana

Allahu Akbar 😭 Watarana Umar Musa Yar’aduwa Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Kalli Cikakken Bidiyon…

Image
  Allahu Akbar 😭 Watarana Umar Musa Yar’aduwa Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Kalli Cikakken Bidiyon…. Yan Adawa Irinsu Muhammadu Buhari Da Nasir El-Rufai Sukayi Zanga-zanga Dole Sai Ya Sauka Daga Kujerar Mulki Domin Su saka Mutum lafiyayye. A Jawabin Marigayi Umar Musa Yar’aduwa Na Karshe Inda Yace Idan Kukayi hakuri Duniyar Ma Zan barmuku, sannan kusani Cewa Bazaku Dawwama Akan Kujerar Ba, Kusani Zalunci Baya Dorewa….. Allah Ya gafartawa Umar Musa yar aduwa Da Rahama 😭😭

Innalillahi Mutuwar 😭 Na Kalala Da Safiyar Yau Ta Gurgiza Kannywood Kalli Cikakken Bidiyon Yadda….

Image
 Innalillahi Mutuwar 😭 Na Kalala Da Safiyar Yau Ta Gurgiza Kannywood Kalli Cikakken Bidiyon Yadda… A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane suna Magana akan Mutuwar tasa. Ga video.

ALLAHU AKBAR 😭 Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji 😭 Kalli Cikakken Bidiyon Yadda….

Image
  ALLAHU AKBAR 😭 Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji 😭 Kalli Cikakken Bidiyon Yadda…. A Yanzu haka wannan Mutuwar tayi Matukar Girgiza Duniya Gaba daya kamar yadda a Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance. Ga video.

Qalu Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un 😭 Videon Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Da Yayansu Guda Biyu😭.

Image
  Qalu Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un 😭 Videon Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Da Yayansu Guda Biyu😭 A Jahar Kaduna Abin Tausayi Shiga Ka Kalli Bidiyon Yanzu…. A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane suna Magana akai. Ga video.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un yadda Wani Katon Kurji ya Fitowa Wani Karamin Yaro Akan cibiyar Sa Kuma ya Kunbura Sosai…

Image
  Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un yadda Wani Katon Kurji ya Fitowa Wani Karamin Yaro Akan cibiyar Sa Kuma ya Kunbura Sosai Inda Kowa Ke Tausayin Wannan Yaro.

Jarumi daddy hikima Abale lokacin da yaje Makkah ibada

Image
 Jarumi daddy hikima Abale lokacin da yaje Makkah ibada

Shahararran Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nigeria Ahmed Musa Yakai Gaisuwar Ta’ aziyya Ga Iyayen Marigayi Kamal Aboki…

Image
  Shahararran Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nigeria Ahmed Musa Yakai Gaisuwar Ta’ aziyya Ga Iyayen Marigayi Kamal Aboki… Domin Mutane Sunyi Matukar mamakin Yadda Ahmad Musa Yaje Gidan Su Kamal Aboki Shahararran Dan Wasan Barkwancine Wanda Duniya Ta Sanshi.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Aminu Muhammad (Kawu Mala) na Shirin Dadin Kowa rasuwa.

Image
  Wani marubuci a masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salih shi ne ya tabbatar da hakan a rubutunsa da ya wallafa da safiyar yau Litinin a shafinsa na Facebook. Nazir ya kara da cewa; Allah ya jikan dan uwa, babban yaya kuma aboki mutumin kirki. Ban taba ganin fushinsa ba a shekaru sama da talatin. Allah yaji kansa da rahama ameen

Bai kamata a ce Nijeriya na fama da talauci ba, in ji Tinubu.

Image
 Bai kamata a ce Nijeriya na fama da talauci ba, in ji Tinubu  Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a jiya Alhamis ya ce bai kamata a ce Nijeriya na fama da talauci ba, kasancewar ƙasar na da dimbin albarkatu na al'umma da ma'adanai. A wata sanarwa da Ajuri Ngelale, mashawarci na musamman kan harkokin yada labarai ga shugaban ƙasa, Ajuri Ngelale ya fitar a Abuja, Tinubu ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa a karkashin shugabancinsa za a yi amfani da albarkatun yadda ya kamata domin amfanin ƴan kasa. Ngelale ya ce shugaban kasar ya bayyana hakan ne a wata ganawa da tawaga mai wakilai 62 daga Jihar Rivers, da suka hada da shugabannin jam’iyyar APC, da kuma jam’iyyar adawa ta PDP, a fadar gwamnati, Abuja. "Bai kamata mu kasance a talauci ba. Dole ne mu tashi tsaye! ko ta yaya a cikin wannan guguwar, akwai wurin aminci da kwanciyar hankali a gare mu. Za mu gano shi! “Mu ba malalata ba ne, muna da wadata da yawa. Muna bukatar mu zama muna taimakawa junan mu, kuma maƙwabta nagari ga jun...

Daga bakin me ita tare da rabagardama na Shirin Labarina.

Image
 Daga bakin me ita tare da rabagardama na Shirin Labarina.

Allah Sarki Rayuwa 😭 Kalli Videon Jaruman Kannywood 50 Suka Mutu Daga 2014 Zuwa 2023 Innalillahi Shiga Ka Kalla …..

Image
  Allah Sarki Rayuwa 😭 Kalli Videon Jaruman Kannywood 50 Suka Mutu Daga 2014 Zuwa 2023 Innalillahi Shiga Ka Kalla …. Allah Sarki Rayuwa Kalli Videon Jaruman Kannywood 50 Suka Mutu Daga 2014 Zuwa 2023 Innalillahi Shiga Ka Kalla Yanzu…. Allahu Akbar Tabbas Kullu Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamacine Yanzu Haka Bayyanar Wannan Labarin Yayi Matukar Daukar Hankalin Mutane Sosai Da Sosai Abin Tausayi Ya Allah Ka Jikan Musulmi Ameen…

Jawabi daga bakin Ladi Mutukaraba kan yada hotonta da akayi da sunan neman taimako….

Image
  Ko kuma ku Kalli wannan video akan YouTube channel namu.

Allahu Akbar Jerin Jaruman Barkwanci da Suka rigamu gidan gaskiya Allah Ya gafarta Masu Kalli Cikakken Bidiyon……

Image
 Allahu Akbar Jerin Jaruman Barkwanci da Suka rigamu gidan gaskiya Allah Ya gafarta Masu Kalli Cikakken Bidiyon….. A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane da yawa suna Magana akai. Ga video.

YANZU YANZU- Yadda dubban al'ummar musulmi suka halarci taron maulidin Sheikh Ahamdu Tijjani (RTA) a garin Bauchi.

Image
 YANZU YANZU- Yadda dubban al'ummar musulmi suka halarci taron maulidin Sheikh Ahamdu Tijjani (RTA) a garin Bauchi.

Mawaƙi Rarara Ya Bada Aikin Tituna Guda Bakwai A Jihar Katsina.

Image
 Mawaƙi Rarara Ya Bada Aikin Tituna Guda Bakwai A Jihar Katsina Titunan sun kama daga Tudun Wakili, Sundu, Danja, Garin Dabai, Kahutu, Chediya, har zuwa Zarewa. Masu karatu me za ku ce?

Har Istihara nayi wajen zaɓo wannan Jarumin a matsayin Rabagardama -injiCewar Daraktan Shirin Labarina, Aminu Saira.

Image
 WATA SABUWA: Har Istihara nayi wajen zaɓo wannan Jarumin a matsayin Rabagardama -injiCewar Daraktan Shirin Labarina, Aminu Saira.   Me zaku ce?

Cikakken Bidiyon😭 Yadda Aka Gudanar da Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Dake Jahar Kebbi Yanzu,

Image
   Cikakken Bidiyon😭 Yadda Aka Gudanar da Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Dake Jahar Kebbi Yanzu Dubban Mutane Ne Suka Halacci Jana’izar Ciki Har’da Manyan Malamai da Gwamnan Jahar da Sauran Alumma Masu Tarun Yawan Gaske Allah Sarki 😪 Kallah kaga 👇 Muna Rokon Allah Yajikan Sa da Rahama… ALLAHU AKBAR 😪 Yadda Aka Gudanar da Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Dake Jahar Kebbi Yanzu, Dubban Mutane Ne Suka Halacci Jana’izar Ciki Har’da Manyan Malamai da Gwamnan Jahar da Sauran Alumma Masu Tarun Yawan Gaske Allah Sarki 😪 Kallah kaga 👇 Muna Rokon Allah Yajikan Sa da Rahama…

ALLAHU AKBAR 😭 Ta’aziyar Rasuwar Sheikh Abubakar Giro Aragungun Dr; Abdallah Gadon Kaya Ya Fashe Da……

Image
  ALLAHU AKBAR 😭 Ta’aziyar Rasuwar Sheikh Abubakar Giro Aragungun Dr; Abdallah Gadon Kaya Ya Fashe Da….. A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane da yawa suna Magana akai.

Allahu Akbar 😪 Cikakken Bidiyon yadda Dubban Jama’a Suka Gudanar da Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Bayan Rasuwar Sa Kalli Video…

Image
  Allahu Akbar 😪 Cikakken Bidiyon yadda Dubban Jama’a Suka Gudanar da Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Bayan Rasuwar Sa Kalli Kaga yadda Wannan Lamari ya Faru.

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: Allah ya yiwa Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Gero Argungun rasuwa

Image
 Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: Allah ya yiwa Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Gero Argungun rasuw Muna fatan Allah ya gafarta masa, don Allah ku taimata wajen tura wannan labarin zuwa sauran groups don ƴan’uwa Musulmi su ƙara nema masa gafara ku biyo mu ta wannan link  INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Allah Ya Yi Wa shahararren Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu rasùwa, kamar yadda jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito da Shaikh Isma’il Maiduguri. Allàh ya gafarta masa.