Posts

Showing posts from November, 2023

Allahu Akbar 😭 Kalli Bidiyon Mutuwar Manyan Malaman Addini Guda 27 Data yi Matukar Girgiza Duniya Kulli Nafsin Za’ikatul Maut

Image
  Allahu Akbar 😭 Kalli Bidiyon Mutuwar Manyan Malaman Addini Guda 27 Data yi Matukar Girgiza Duniya Kulli Nafsin Za’ikatul Mut Kamar yadda a yanzu haka ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai. Ga video.

Innalillahi WaInnalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Likitoci Kalli.’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Likitoci Kalli Video.

Image
 Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yadda Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Likitoci Kalli Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un YANZU Yanzu Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Mata Da Miji Kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani akai. Innalillahi Wasu Ma’aurata guda Biyu Allah ya karbi Rayuwar su sakamakon wata gobara data tashi acikin gidansu Inda a yanzu haka mutane da yawa sun koka da wannan labarin. Wadan nan Ma’auratan sun kasance likitoci kamar yadda a yanzu haka Duk Cikin su kowa ya iya Aikin likita domin abinda suka Karanta kenan a yanzu haka ga hoton su ka kalla domin kaga yadda suffar su take. Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun kasan cewa Wadan nan matan da Mijin sunyi matukar dacewa Inda a yanzu haka kuma mutane da yawa suna fatan al’kairi akan wannan Rasuwar. A Lokacin da wannan gobarar ta kama anyi Kokarin ceto ransu kamar yadda a an kaisu asibiti domin su Samu Lafiya amma allah ya karbi Rayuwar su Mijin ya Riga amaryar mutuwa ita kuma was...

Allah Sarki rayuwa Kalli Hotunan Wasu Jaruman Kannywood 30 a Lokacin da Suke da Kuruciya

Image
  Kamar Yadda Muka Saba Yauma munzo maku da jerin hotunan wasu manyan Jaruman Kannywood a lokacin da suke da Kuruciya, Jaruman sune wanda suka wallafa Hotunan nasu a Shafukan su na sada Zumunta. Kalli Cikakken vedion anan 

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara

Image
  Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara. Wasu ma’aurata Guda biyu kenan wanda Allah ya dauki Rayuwar su Sanadiyyar gobara data ritsa dasu, gobarar TaYi Sanadiyyar Mutuwar Mijin Da Matarsa Da Ya’yansu Biyu A Daren Jiya. Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta da ya’yansu su biyu, sun mutu ne a gobarar da ta tashi cikin daren jiya a garin Zaria. Muna Masu Addu’a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Innalillahi wa’inna ilaihirraj un amarya ta rasu saura sati biyu daurin aurenta a kano

Image
  Innalillahi wa inna ilaihirraj un kulli nafsin za’ikatul maut rai bakon duniya wata amarya ta rugamu gidan gaskiya ana saura sati biyu a daura aurenta .  wannan amarya mai suna ameerah yar jihar kano ce a unguwar ayagi ana gab da bikinta allah ya karbi kayarsa allah yaji kanta allah yayi mata rahama . wannan kadai ya isa darasi ga dan adam allah ya shiryamu shirin addinin musulunci ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya . thanks for watching .

Inalillahi wa'inna ilaihi raji'un:Anyi babban rashin mutuminda yake haqa kabari a...

Image
  Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi Babban Rashi Yanzu. Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran Wannan Bawan Allah Shima ya Rasu Inda Akai Jana’izar Sa Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Sun Halacci Wajen Jana’izar Tasa. Ko Wannan Ya’isar Wa Mutun Aya Kasan Zaka Mutu Zaki Mutu Kowa Zai Mutu Shine Kawai Sai dai Fatan Allah Yakaimu A Sa’a dai Amin. Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Gaskiya24blog news

YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi.

Image
 YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi. Yan haka make samun Rahoton cewa; Hatsarin mota yayi sanadiyar rasuwan mutum biyuYa’yan Sayyadi Surumbai (Subeb Chairman Bauchi State) a hanyar Kano zuwa Kaduna don halartan taron rufe Tafsirin Alkur’ani Mai Girma wanda shehin malamin yake gabatarwa a jihar Kaduna.   Sauran wadannan sukayi hatsarin mota suna asibiti don karban taimakon gaggauta a jihar Kano.   Source: Tijjaniyya Media News.

Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A… |

Image
  Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta… Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Rike Da Mahaifinta A Gadon Asibiti Idonsa A Rufe Wanda Hakan Yasa Wasu Ke Zargin Cewar Tayi Hotone Da Gawar Mahaifin Nata. Bincike Ya Tabbatar Da Cewar Anyi Hoton Lokacin Da Za’ayi Masa Aiki Kuma Hoton Ba Selfie 🤳 Bane. Mahaifinta Ya Rasuwa 07/12/2019 Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

Allahu Akbar Mutuwar Wannan Tsohuwa datayi Hadarin Mota Daga Kano Zuwa Kaduna Lamarin Yayi Matukar Girgiza Alumma Kalli Abun Daya Faru Kafin ta Rasu…

Image
  Allahu Akbar Mutuwar Wannan Tsohuwa datayi Hadarin Mota Daga Kano Zuwa Kaduna Lamarin Yayi Matukar Girgiza Alumma Kalli Abun Daya Faru Kafin ta Rasu Inda Jama’a Dadama Suke Yiwa Wannan Mata Addu’a akan Allah Yajikan ta. Muna Rokon Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’alah Yajikan ta da Rahama Yasa Aljannah Ce Makomar ta Ameen

Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Rubuta Al'Qur'ani Da Hannun Ta Kuma Daka Ba Tare Da Kallon Wani Ba..

Image
   Taskarwasanni Mumbai Call GirlMrJazahmedabad escortsahmedabad call girlMini EscortSunaina Patel Home English Novels Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Rubuta Al'Qur'ani Da Hannun Ta Kuma Daka Ba Tare Da Kallon Wani Ba.. December 30, 2022  Rubuta AlQurani mai girama daka kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wannan Video ka kalla. Wannan Lamarin yayi matukar girgiza mutane domin a yanzu haka babu irin wadan nan yaran domin kafin ka samu sai ka zagaye domin kamar yadda a yanzu haka kuma wannan yarinyar ta Bawa mutane Mamaki. Wannan Karamar yarinyar ta Rubuta AlQur'ani mai girama da Hannun ta kamar yadda kuma mutane da yawa sunyi farin ciki da haka domin a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video ka kalla. A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan yarinyar ta Rubuta Al Qur'ani da Hannun kuma nasan cewa indai ka kalli wannan Video kaima sai kayi mamaki.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un 😭 Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhasan Kwalle Rasuwa Kalli video…

Image
  Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un 😭 Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhasan Kwalle Rasuwa Kalli video A Yanzu haka mutane da yawa suna FATAN Allah ya jiƙanta da rahama. Ga video.

Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….

Image
  Allah sarki rayuwa mutuwar jarumi Ahmad s nuhu wanda ta dau hankalin mutane sosai yau shekara goma sha shida Allah ya ji kansa yamai rahama .   a gaskiya mutuwar jarumi s nuhu tasa mutane a cikin damuwa hakan ne ya jawo mutane suke alhinin mutuwar jarumin wato s nuhu Allah ya ji kansa da rahama yasa aljanna ce makomarsa yasa annabi muhammad saw ya Cece shi . bay an mutuwar s nuhu ansamu wasu jarumai da dama da Allah ya karbi rayuwarsu suma Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama kamar su rabilu musa dan ibro baba mai aya Ahmad tage da sauransu . kannywood anyi mace mace sosai Allah yasa sun dace da rahama idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani da Kalmar shahada Ameen summa Ameen . thanks for watching .

Allahu Akbar Kalla comedin Kamal Aboki na karshen😣😣😩

Image
  Allahu Akbar Kalla comedin Kamal Aboki na karshen😣😣😩

Masha Allah Yadda Jarumin Kannywood Salisu S Fulani ya Dauki Mahaifiyar

Image
 Masha Allah Yadda Jarumin Kannywood Salisu S Fulani ya Dauki Mahaifiyar Sa Izuwa Madina Aikin Umara Yanzu Kalli Video. Tabbas Wannan Abunda Jarumin Kannywood Salisu S Fulani Yayi Yayi Matukar Yiwa Jama’a Dadi Inda Suka Dinga Mai Fatan Alkairi Musamman Ma Masoyan Sa. Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na
Image
 

ALLAH SARKI 😭 Idan Na Tuna Cewa Zan Mutu Sai Naji Gaba Daya Hankalina Ya Tashi 😭 Maryam Yahaya Ta Bayyana Cewa…..

Image
 ALLAH SARKI 😭 Idan Na Tuna Cewa Zan Mutu Sai Naji Gaba Daya Hankalina Ya Tashi 😭 Maryam Yahaya Ta Bayyana Cewa…. A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane suna Magana akai. Ga video.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kwana Hùďù Kachal Da Aure Amarya Ta Rasu Sakamakon……

Image
  Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kwana Hùďù Kachal Da Aure Amarya Ta Rasu Sakamakon….. A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane da yawa suna Magana akai. Ga video.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta.

Image
  Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta. Budurwar mai suna Hauwa’u adam ta kasance yar asalin jihar plateau, ce dake nigeria cikin local government din, Bokkos a cikin babban birnin jihar plateau state din. Yanzu haka bai wuce saura kwana 10, ba ayi auren na hauwa’u allah yayi mata rasuwa dalilin hatsarin motar daya faru da ita allah yaji kan’ta da rahama allah yasa aljanna makoma tare damu baki daya. Matashin da zai aureta mai suna Usman S. Fulani shine wanda ya bayar da wannan labarin na mutuwar matar da zai aura din domin neman adu’ar bayin allah agareta. Hakika mutuwar matashi ko matashiya wata babbar jarabawa ce, daba’a fiya mantawa kwana kusa ba, saidai muce allah yaji kan mu, allah yayi mana rahama baki daya mungode

Innalillahi 😭 Dan Allah Musaka Ɗan’uwa Mubarak Leader Acikin Addu’armu Ya Hadu Da…

Image
 Matashin Me Suna Mubarak Lawan Ibrahim Wanda Akafi Sani Da Mubarak Leader Allah Ya Jarrabeshi Da Iftila’in Konewa Da Ruwan Zafi A Fuskar Shi Yana Tsaka Da Aiki Da Motar Qugiya (Crane) Ruwan Lafirato (Radiator) Ya Watso Masa A Fusaka Sa6anin Yadda Mutane Suke Cewa Gobarace. Amman Zuwa Yanzu Allah Ya Saukaka Masa, Muna Fata Da Addu’ar Allah Ya Kara Kiyaye Da Karewa Yaka Lafiya Da Nisan Kwana Me Albarka….

Kalli Abunda Ya Faru A Wajan Jana’izar Kamal Aboki Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un

Image
  Kalli Abunda Ya Faru A Wajan Jana’izar Kamal Aboki Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’u Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Abunda Ya Faru A Wajan Jana’izar Kamal Aboki Kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

A Gaskiya Rungumar Saurayi Da Nafisa Abdullahi Tayi A Wannan Bidiyo Basu Dace Ba

Image
  Fitacciyar jarumar kannywood wato nafisat abdullahi ta saki wani bidiyo da kanta a shafinta na sada zumunta shekaru ukku da suka wuce wanda yabar baya da kura.   A shekarun baya lokacin da take yada wadannan bidiyoyin ta bayyanawa duniya cewa burinkanta tana ta cika su a duniya ma’ana dai abinda tayi a wannan bidiyo yana daga cikin burinta a duniya kuma taji dadin cika shi.   Tun a lokacin da ta daura wannan bidiyo a shafinta na sada zumunta mabiyanta suka cigaba da zaginta dalili kuwa shine da addinin ta sannan da al’adar ta basu bata damar aikata abinda tayi ba. Bayan tsawon shekaru ukku haryanzu mutane basu gaji da tofin Allah ya tsine ba akan wannan bidiyo saboda abinda nafisat abdullahi ta aikata a ciki ya zarce tunanin su. Idan kuka kalli wannan hoton da shafin 24blogg.com ya kawo maku kafin kuje zuwa ga bidiyon zaku ga katon namiji ne bature a bayan nafisat abdullahi wanda hakan babban zunubi ne a addininta.

Allahu Akbar kalli videon yadda aka haifi wasu yara a su na hade da junansu….

Image
    Allahu Akbar kalli videon yadda aka haifi wasu yara a su na hade da junansu….   KALLI VIDEON 👇👇

Innalillahi Wa’inna ilahirraji’un Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Kamaye Dadin Kowa…

Image
  Domin Jarumi Kamaye Yana Taka Rawar Gani Acikin Shirin Film Dinsa Na Dadin Kowa Shine Yanzu Mutane Suke Cewa Allah Yayimasa Rasuwa. Idan Da Gaskyane Allah Yajikansa Yayimasa Rahama Muma Idan Tamu Tazo Allah Kasa Mucika Da Kyau da Imani.

Allahu Akbar Kalli Cikakken Bidiyon Sarki Sunusi Lamido Sunusi Tareda Matar Sa Kuma Amaryar Sa A Kasa Mai Tsarki Kallah Kaga…

Image
Allahu Akbar Kalli Cikakken Bidiyon Sarki Sunusi Lamido Sunusi Tareda Matar Sa Kuma Amaryar Sa a Kasar Saudiya Wato Kasa Mai Tsarki Allahu Akbar. Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Burge Jama’a Sosai da Sosai Inda Kowa Kewa Sarki Tareda Matar Sa Fatan Alkairi Wannan Kenan. 

Allahu Akbar; 😭 Yadda Yara Ke Rere Karatun Al’Qurani a gaban Sheikh Abubakar Giro Ranar Dazai Mutu…

Image
 Allahu Akbar; 😭 Yadda Yara Ke Rere Karatun Al’Qurani a gaban Sheikh Abubakar Giro Ranar Dazai Mutu.. A Yanzu haka ga video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan video ya Kasance Domin Mutane da yawa suna Magana akai Ga.

Takalmin Ali Nuhu Yafi Malaman Izala Daraja Gaba Dayansu, Wata Budurwa Ta Fitar Da Bidiyo Me Zafi –

Image
  Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Da Zamu Sako Muku A Kasa, Wata Zankadediyar Budurwa Ce Ta Cire Kunya Da Tsoro Ta Chacchaki Malam Darikar Izala Dangane Da Hawan Bidiyon Wakar Da Yayi Ta Yabon Annabi Muhammad Sallallahu Me Taken “ Waze Baka Bayan Annabi” Inda Malam Sukayi Chaaa Akan Shi Da Cewa Be Dace Ba. Gadai Faifan Bidiyon Kalli cikakken video 👇  

Tashin hankali kalli bidiyon wani mutum da ya raba kansa biyu da adda

Image
 Tashin hankali wani mutum kenan da ya raba kansa da adda wannan lamari yayi matukar bani mamaki nesa ba dana ganshi wannan mutumin .  amma a gaskiyar magana wannan abu ba gaskiya neba sai da nagani na tabbatar da cewa bidiyon ba gaskiya bane irin aikin da zakaga anayi a YouTube Ne na editing . saboda kullum yanzu Kara wayewa akeyi a editing abun da yafi haka ma zakaga anyi basira karuwa take mutane Kara gogewa suke yi a harkar siddabarun editing . labari Kai tsaye daga Hausa world news. com Ku Ci gaba da ziyartar wannan tasha do min samun LA bar an duniya mun gode  

Saurayina ne ya yaudare ni yayi Zina dani har na dauki ciki a lokacin da naje dakin sa bashi da lafiya, cewar wata Budurwa

Image
  Kamar yadda Budurwar take fadin cewa: Saurayin nata ne ya sanar da ita cewa bashi da lafiya ita kuma sai ta masa addu’ar Allah ya bashi lafiya, bayan haka sai ya bukaci taje wajan sa domin ganin yadda yake amma sai Budurwar taki yarda.     Amma Saurayin nata sai da yasan yadda yayi ya shawo kan ta inda Budurwar tayi tattaki har zuwa kofar gidan su Saurayin nata, da zuwan Saurayin nata sai ya bukaci su shiga cikin gidan tare nan ma taki yarda amma sai da yasan yadda yayi ta shiga gidan. Da shigar su cikin gidan sai ya kaita dakin da yake kwana yayi ta mata dadin baki tare da wasu maganganu daga nan kuma har ya sami damar da yayi Zina da ita. Bayan wasu ‘Yan watanni da faruwar wannan al’amarin sai Budurwar ta fara jin wani yayi wanda bata saba ji ba, inda a karshe aka yi bincike sannan aka gano cewa tana dauke da ciki. Daga nan aka fara zuwa wajan iyayan Saurayin nata domin asan yadda za’a yi a sami mafita akan wannan al’amrin, inda abin yaci tura har ma ta kaisu ga zuwa ...

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Kakar Jaruma Mome Gwambe Rasuwa

Image
  Jaruma Mome Gwambe Ta Kasance Babbar Jarumace A Masana’antar Kannywood Wacca Ta Shahara Wajan Wasan Hausa Film Dakuma Actin. Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labarin Na Rasuwar Kakar Mome Gwambe Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu a Wannan Gida Mai Albarka Mai Farin jini Na Masarauta News com

Jaruman kannywood da mummunar jarrabawa ya same su, da ba’a fatan wani ya same shi

Image
  Jaruman kannywood da mummunar jarrabawa ya same su, da ba’a fatan wani ya same shi 

A cikin mutane biyunnan wa kukeso ya Mulki jihar Kano?

Image
 A cikin mutane biyunnan wa kukeso ya Mulki jihar Kano?

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un videon yanda hatsarin mota yayi sanadiyyar ahalin Wani Alhaji....

Image
  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu Wani hatsarin mota yayi sanadiyyar mutuwar Wani Alhaji tareda iyalansa  Tabbas wannan mutuwar ta girgiza mutane ganin Ahali guda sun mutu a lokaci guda .

ANA_GOYONKA KANA GEMU:___sabuwar wakar rarara

Image
 ANA_GOYONKA KANA GEMU:___sabuwar wakar rarara

Shiga kaga abun da sayi Amma idan Kai mai saurin kuka ne ragone Kai to karka kalli bidiyan nan…

Image
  Shiga kaga abun da sayi Amma idan Kai mai saurin kuka ne ragone Kai to karka kalli bidiyan nan…

QALU’INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😭 Yadda Wani Matashi Ya Auri Budurwar Da….

Image
 QALU’INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😭 Yadda Wani Matashi Ya Auri Budurwar Da…. A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai. Ga video..

innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video…

Image
  Menu Arewa24 Direction Search for  Home/Hausa News Hausa News innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video… Ku Kalli wannan video domin ganin cikakken labarin Photo of Arewa24direction Arewa24direction Send an email0 Ko kuma ku Kalli wannan video akan YouTube channel namu. 👇👇👇👇👇👇👇👇 Mungode da kasancewa Tare Damu a kan gaskiya-news

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’UŃ. 😭 Wannań Matashiya Mai Súna Fatima Umar Ta Rasú A Daren Jiya Litinin Bayan Ta Zo

Image
  INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’UŃ. 😭 Wannań Matashiya Mai Súna Fatima Umar Ta Rasú A Daren Jiya Litinin Bayan Ta Zo Daga Zaria Za Ta Rubuta Jarabawar JAMB A KASU, Kaduna Allah Ya gafarta mata, Ya kuma baiwa iyayen ta hakurin jurè rashinta. Amin.

Tir Da wannan Da Tace Ba Ita bace, Amma Allah yafita Ga Bidiyo ya fito...

Image
 Babbar magana Tabbas idan da ranka ba abin da bazaka gani ba wai ace kamar wannan duk mutuncin ta da ake gani ace wai an kamata tana irin wannan abin, Ubangiji Allah Ya sa mu dace Ke duniya ina zakije da mu, kullum sabbin abubuwa ke ta bullowa jiya wancan yau wannan gobe kuma wani na daban Wata baiwar Allah ce tayi bikin zagayowar Ranar Haihuwarta wannan da kuke gani shine Salon murnar da ta nuna kullum abubuwan kara karuwa Sukeyi sede mucigaba da adduoi kawai kuma mu gyara halayen mu, Ubangiji Allah Ya bamu iko Ameen Wannan da kuke gani yar kudu ce ba yar arewa bace Kuma ita din ba musulma bace ba, Wannan fasadi da ake ta tabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya Saboda ba iya su arnan ke aikatawa ba tabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya Saboda ba iya su arnan ke aikatawa ba har ma da mu musulmi wannan yafi kome ma cin ran domin idan wanda bai san abu ba yayi, mu yan Adam zamuyi masa uzurin Rashin Sani wato (Jahilci) amma idan wanda ya sa...

Allah ya yiwa ya'yan Sharif Rabi'u Usman Baba rasuwa sanadiyyar hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger

Image
 INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN Allah ya yiwa ya'yan Sharif Rabi'u Usman Baba rasuwa sanadiyyar hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger Khalifa Sharif Fatihu Rabi'u Usman da Qanin sa Sharif Nafsuzzakiyya Rabi'u Usman Allah ya ji kansu da rahma ya kara musu kusanci ga Kakan su Sayyidil Wujudi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.

Mutuwar Jarumar Kannywood Aisha Humaira Yanzu Gaskiya Tayi Halin’ta Akai….

Image
 Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Mutuwar Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sani’da Aisha Humaira Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari. Yanzu Mukai Karo’da Wannan Labari Na Yadda Aka Samu Wani Shafin Yada’ Zumunta Na Facebook a Wani Shafi Mai Suna Newszamani’ Inda Suka Rubutawa Jarumar Kannywood Aisha Humaira R.i.P. Jama’a Dadama Suna Ta Tan’baya Shin da Gaske Aisha Humaira Ta Rasu Ko Kuma Wannan Magana Ba Haka Take Ba Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari. Tabbas Zamu Iya Cewa Jarumar Kannywood Aisha Humaira Tana Nan da Ranta Kuma Wannan Lamari Ba Haka Yake Ba Domin Bayan Munyi Karo’da Wannan Labari Sai`da Muka Bibiyi Lamarin na Gaskiya Akan Yadda Abun’ Yafaru Sai Mukaga Aisha Humaira Tana Nan Cikin Koshin Lafiya.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Nuhu Abdullahi Da Safiyar Yau Yanzu Yanzu…

Image
  Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Nuhu Abdullahi Da Safiyar Yau Yanzu Yanzu. Nuhu Abdullahi Ya Kasance Da Shine jarumi Aciki Shirin Film Din Labarina Kuma Ya Kasance star Acikin Shirin Amma Yanzu Yazama Dan Siyasa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutuwar Tanimu Akawo Gaskiyar Magana Akai

Image
 Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutuwar Tanimu Akawo Gaskiyar Magana Akai kamar yadda a yanzu haka labarin ya karade social media. A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan labarin ya kasance a wannan satin mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya gaskiya magana take akai. A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga gaskiyar magana Akai.

Innalillahi wa'innna ilaihi raji'un videon yadda ake jana'izar wadda jirgin kasan Abuja/kaduna ya murkushe...kalla video.

Image
 Innalillahi wa'innna ilaihi raji'un videon yadda ake jana'izar wadda jirgin kasan Abuja/kaduna ya murkushe...kalla video. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'ub bidiyon yadda akai jana'izar wadda jirgin kasan kaduna zuwa garin abuja ya yi sanadin mutuwar wannan baiwar allah muna fatan allah ya jikanta kuma ya gafartamata

Allahu Akbar; Baiwar Murgayi Lil Ameer Ta Fito Fili Bayan Shekara Biyu Da Mutuwar Sa Yanzu Yanzu Mahaifiyarsa Ta Bayyana Wani Sirri Wanda Baku Saniba Innalillahi Shiga Kaga Abin Da Yafaru A Cikin Videon Nan….

Image
   Allahu Akbar; Baiwar Murgayi Lil Ameer Ta Fito Fili Bayan Shekara Biyu Da Mutuwar Sa Yanzu Yanzu Mahaifiyarsa Ta Bayyana Wani Sirri Wanda Baku Saniba Innalillahi Shiga Kaga Abin Da Yafaru A Cikin Videon Nan….

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Wannan Matashi a Hanyar sa ta dawowa daga Masallaci Bayan Yayi Sallar Isha’i

Image
 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Wannan Matashi a Hanyar sa ta dawowa daga Masallaci Bayan Yayi Sallar Isha’i Ustaz Mahmud Mustapha Ibrahim Ya Rasu A Hanyarsa Ta Dawowa Daga Masallaci Bayan Ya Yi Sallar Isha’i Marigayin ya rasu ne bayan ya je masallaci ya yi sallar isha’i akan hanyarsa ta dawowa Mala’ikan mutuwa ya zare ransa nan take ba tare da jinya ko hatsari ba. Mahmud wanda dan agajin JIBWIS ne, ‘da ne ga abokin mu Mustapha Ibrahim Mai Awaki

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu gaskiya tayi halinta akan mutuwar jaruma momee gombe akan....

Image
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gaskiya tayi halinta akan masu cewa jaruma momee gombe ta rasu to hakika wannan maganar ba haka takeba momee gombe tananan da ranta kawai wasu batagarine suke yada karya akan hakan..🙏

Masha Allah bidiyon shagalin bikin balarabe da bakara fata ya yi mutukar Daukar hankali sa yanzu..

Image
 Masha Allah bidiyon shagalin bikin balarabe da bakara fata ya yi mutukar Daukar hankali sa yanzu wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wani mutum zamu samuku wannan vadeo

Allahu Akbar jaruman kannywood da suka rasu tsakanin 1998 zuwa 2023 .....

Image
  Allahu Akbar Allah me iko kalla jaruman kannywood wa'inda suka rasu daga 1998 zuwa 2023 muna fatan Allah ya jikansu ya gafartamasu. 

Kalli Bidiyon Rahama Sadau Acikin Wani Sabon Film Din India Ya Girgiza Matan Kannywood…

Image
  Kalli Bidiyon Rahama Sadau Acikin Wani Sabon Film Din India Ya Girgiza Matan Kannywood… A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance domin mutane da yawa suna magana Akai. A yanzu haka ga video ka kalla.

INNÂ LILLAHǏ WA INNÂ LILLAHǏ RAJIUŃ.😭Anà zargiń wasú bàtagàri da shiga gídań wannan matar aurèn tarè da kàshètá a darèn jiya Talata.

Image
  INNÂ LILLAHǏ WA INNÂ LILLAHǏ RAJIUŃ.😭Anà zargiń wasú bàtagàri da shiga gídań wannan matar aurèn tarè da kàshètá a darèn jiya Talata. Lamàrin ya fàru ne a Maíduguri fadar jihar Borno, bayan Sallar Isha’i a daidai lokaciń da mijintà ya tafi Masallaci Sallar Isha’i. An bayyanà cèwa matashiyar wadda akè kira da Ammubuwa, Díya ca Dań Majalisar Dókokin jihar mai wakiltàr kàramar hukumar Ngala. Allàh Ya jikanta, Ya tòna asirin wadanda suka yi mata wannań aika-aika.