Posts

Showing posts from May, 2023

Allah sarki kalli mutuwa uku da firgita mutane sosai a kannywood

Image
 Mutuwa uku da ta gigita mutane a kannywood sosai da sosai a cikinsu akwai mutuwar jarumi kamal aboki sannan akwai abdul wahab awarwasa Allah yaji Kansu yayi musu rahama . A gaskiya mutuwar kamal aboki ta tayarwa mutane hankali nesa ba kusa mutane sun shiga dimuwa Sosa I wasu hanyar zu abin yana damunsu . Da kuma mutuwar abdul wahab awarwasa ita tayi sosai saboda dukkansu matasa ne masu jini a jika Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama . Mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews .com do min samun labaran duniya thanks for watching .  

Innalillahi wa inna ilaihirraj un allah yayiwa wata budurwa rasuwa ta hanyar hatsari a hanyar

Image
  Innalillahi wa inna ilaihirraj un yanzu yanzu allah yayiwa wata budurwa rasuwa wadda hatsari ya ritsa da ita a hanyar ta ta zuwa kaduna . wannan budurwa mai suna aisha allah yayi mata rasuwa a hanyar ta ta kaduna muna fatan allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen allah yasa ta huta idan tamu tazo allah yasa mu cika da imani ameen kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood . thanks for watching .  

Tofah komawar kwankwaso jam’iyar apc ya tada rigima ba karama ba kalli videon nan domin

Image
 Tirkashi da dumi duminsa ana wata ga wata komawar eng dr rabi, u musa kwankwaso jam iyar apc ya jawo cece kuce badan karami ba .  kamar yadda kuka sani asiwaju bola ahmed tinubu yana zawarcin kwankwaso hakan ya jawo yan apc hankalinsu ya tashi sosai da sosai . har wasuma suka fara aika martani akan hakan suna sakin bidiyo a yanzu haka videon nakan tashar best hausa tv youtube channel ku garzaya domin kallo . thanks for watching .