INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJ’U ðŸ˜Yanzu cikin darennan misalin karfe 9:13pm ‘yan ta’adda sunzo hargidan
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJ’U ðŸ˜Yanzu cikin darennan misalin karfe 9:13pm ‘yan ta’adda sunzo hargidan abokinmu Kuma kansilanmu na nasarawa ward Funtua Hon.samai’ila Buhari MAIRAGO sun kasheshi har lahira ðŸ˜ðŸ˜ .
ALLAH KABIMANA HAKKINMU KAKAWOMANA KARSHEN WANNAN MASIFA ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜

Comments
Post a Comment