Innalillahi 😭 Allah Ya Kar6i Rayuwar Khalifa Sharif Fatihu Da Dan’uwansa Sharif Nafsu


Innalillahi 😭 Allah Yayiwa Khalifa Sharif Fatihu Rasuwa Tare Da Dan’uwansa Sharif Nafsu Rabi’u Ranar Alhamis 29/9/2023 Sakamakon Hatsarin Jirgin Ruwa Akan Hanyarsu Ta Zuwa Majalisin Yabon Shugaba Annabi Muhammadu (S.A.W) Kakan Sharifai. 😭


Kafin Rasuwar Su Sun Kasan ‘Ya’ya Ga Marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba Me Yabon Annabi Muhammad S.A.W, Shugaban Sha’iran Annabi S.A.W Na Nigeria, Allah Yajikansu Yaimusu Rahama Tare Da Dukkanin Musulmai, Idan Tamu Tazo Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Mu Cika Da Kalmar Shahada.

Comments

Popular posts from this blog