Posts

Showing posts from August, 2023

Yanzu yanzu ansaki videon Sabon film din rahama sadau a indiya yaja hankalin

Image
  Rahama sadau ta fito a babban film din indiya kamar yadda ta fito a film din indiya a baya yanzu ta kara himma wajan acting sun dada Sata a wani sabon film din . alhamdulillah a dai bangaren ci gaba rahama sadau Allah yayi ta samu ci gaba fiye da sauran jaruman kannywood saboda babu wani Wanda yake zuwa yayi film a indiya . sai dai har yanzu mutane suna korafi akan hakan saboda wata irin Shiga datake yi ya kamata kuma ita ma ta Gyara wannan Abu saboda haline ba Mai kyau ba . gaskiya rahama sadau daukaka ta girma sai dai fatan shiriya gaba ki daya Allah yasa Mu dace Ameen summa Ameen yasa Mu gama da duniya lafiya . thanks for watching .  

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Abba Elmustapha....

Image
 Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Abba Elmustaph see Duniya kenan mai raba soyayyar da da mahaifi Allah ya jikan hajiya yayi mata rahama amen Allahu Akbar Allah yayiwa Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina finai a jihar Kano Abba Elmustapha kenan Yanzu nan majiyarmu take samun wannan labarin da shi É—anta abba elmustapha ya fitar da sanarwa a shafinsa na sada zumunta Na rasa mahifiyata kuma DUNIYATA(Gwagwgo). Ya Allah Ka jikanta ka gafarta mata kurakuranta kasa Aljanna ce makomarta. I will mourn you till my last breath GWAGWGO. R.I.J.F”

innalillahi Kalli bidiyon bayani aka Salli mutuwar jaruman kannywood 40 da Kuma dalilin mutuwar su …

Image
  innalillahi Kalli bidiyon bayani aka Salli mutuwar jaruman kannywood 40 da Kuma dalilin mutuwar su allah yaya fimu su korakoran su albakaci annabi Muhammad s w s

Tirkashi Yanzu Yanzu An Kashe Sojan Da Yayi Juyin Mulkin Bazuom A Niger France Alhamdulillahi….

Image
 Tirkashi Yanzu Yanzu An Kashe Sojan Da Yayi Juyin Mulkin Bazuom A Niger France Alhamdulillahi…. KALLI VIDEO 👇

Mutuwa Bata Jiran ka Zama Mutumin Kirki Da Yin Abinda Ya Dace Kazama Mutumin Kirki A Koda Yaushe Ka Jira Mutuwar…

Image
 Mutuwa Bata Jiran ka Zama Mutumin Kirki Da Yin Abinda Ya Dace Kazama Mutumin Kirki A Koda Yaushe Ka Jira Mutuwar…  Mutuwa Bata Jiran ka Zama Mutumin Kirki Da Yin Abinda Ya Dace Kazama Mutumin Kirki A Koda Yaushe Ka Jira Mutuwar.  Wannan Nasihar Ta Fito Daga Bakin Manya Manyan Jaruman Kannywood Ali Nuhu da Adam a Zango Domin Suna Tina Ranar Mutuwar Su Kuma Sunyi Nadama.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Murgayi Fadar Bege Rasuwa 😭 Kalli Video…

Image
  Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Murgayi Fadar Bege Rasuwa 😭 Kalli Video Hakika duk wani mai rai wata rana zaizama gawa allah sarki. Ya gwal gwal lokaci yayi kenan Tsakaninki da danki fadar bege   Menu Pridesprl News Search for  Home/Kannywood Kannywood Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Murgayi Fadar Bege Rasuwa 😭 Kalli Video… Photo of Mr GTop Mr GTop9 hours ago0 Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Murgayi Fadar Bege Rasuwa 😭 Kalli Video Hakika duk wani mai rai wata rana zaizama gawa allah sarki. Ya gwal gwal lokaci yayi kenan Tsakaninki da danki fadar bege Related Articles Tirkashi Rarara ya Shirya Sakin Sabuwar Wakar Sa Akan Sakamakon Kotu a Jahar Kano Shin Yazata Kasance Ne Kalli Bidiyon Nan Kaga… 15 hours ago MASHA ALLAH; Ku Kalli Kyawawan Hotunan Amarya Jarumar Kannywood Karima Izzar So Gwanin Sha’awa ga… 1 day ago DaDumi’DuminSa Yanzu Dauda Kahutu Rarar...

Yanzu-yanzu) Ga Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Mahaifiyar Murgayi Fadar Bege Data Rasu 😭 Allah Yajikan’ki da Rahama Kallah kaga…

Image
  Yanzu-yanzu) Ga Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Mahaifiyar Murgayi Fadar Bege Data Rasu 😭 Allah Yajikan’ki da Rahama Kallah kaga Yadda Akai Mata Sallah Allahu Akbar. KU DANNA KAN HOTON NAN KUGA FULL VIDEON 👇

kalli zazzafan bidiyon mawaki garzali miko da kyakkyawan dansa namiji ya burge mutane da dama.

Image
   Masha Allah yadda wanna jaruma kannywood Allah ya bashi jariri ya Nunawa duniya Sosai da sosai Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wani mutum zamu samuku wannan vadeo mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu inganci na zanendutse

Masha Allah Kalli Zazzafan Wankan Sallar Jaruma Aisha Humaira Cikin Manyan Kaya Kallah Kaga…

Image
  Masha Allah Kalli Zazzafan Wankan Sallar Jaruma Aisha Humaira Cikin Manyan Kaya Kallah Kaga… Nan Muka Kawo Muka Karshen Wannan Labarin Kucigaba Da Ziyartar Wannan Gida Mail Albarka Mai Farin Jini

Innailaihi wa,inna,ilahi raju’un Allah ya yiwa shugaban yada labarai ta jahar Kano rasuwa Allah jikan dukkan Musulmai

Image
  Innailaihi wa,inna,ilahi raju’un Allah ya yiwa shugaban yada labarai ta jahar Kano rasuwa Allah jikan dukkan Musulmai baki daya.

Mu ba 'yan maula ba ne duk kayan da muke sakawa sana'a muke yi, a ƙashin kaina kawai ina biyan mutum 200 albashi kowanne wata. -Sheikh Kabiru Gombe.

Image
 Mu ba 'yan maula ba ne duk kayan da muke sakawa sana'a muke yi, a Æ™ashin kaina kawai ina biyan mutum 200 albashi kowanne wata. -Sheikh Kabiru Gombe.

Masha Allah yadda Mahaifayar jarumain kannywood Allah yakayita makkah wannan abun Al..

Image
  Masha Allah yadda Mahaifayar jarumain kannywood Allah yakayita makkah wannan abun Alafaharine wada bawane dan fina dayakai mahaifiyarsa makkah muna fatina Allah ubangiji yakara budu amen  wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wannan shine Labarai Kennan yanzu mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu inganci na zanendutse.

Gwamnatin Ƙasar Borkina Faso ta fara jigilar ɗaruruwan tirelolin Abinci zuwa Nijar.

Image
 Gwamnatin Ƙasar Borkina Faso ta fara jigilar É—aruruwan tirelolin Abinci zuwa Nijar.

Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Hannatu Umar Ta Rasu

Image
 Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Hannatu Umar Ta Rasu A yau Lahadi, 20 ga Agusta, 2023, Allah ya yi wa tsohuwar jaruma a Kannywood, Hannatu Umar Sani, rasuwa. Hannatu ta rasu a gidan yayar ta da ke unguwar Katampe a garin Abuja. Wata majiya a gidan nasu ta faÉ—a wa mujallar Fim cewa Hannatu ta tashi lafiya Æ™alau ya da safe, ta fito za ta je falo ta karya kumallo sai ta yanke jiki ta faÉ—i. Ƙarshen tafiyar kenan. Majiyar ta ce an yi jana’izar ta da misalin Æ™arfe 4:00 na yamma a babban masallacin Æ™asa da ke Abuja. Allah ya jiÆ™an ta da rahama, amin.

ABIN A YABA: Wani Bawan Allah Ya Zaftare Farashin Kwanon Shinkafa Zuwa Naira 600 A Garin Argungu Dake Jihar Kebbi.

Image
 ABIN A YABA: Wani Bawan Allah Ya Zaftare Farashin Kwanon Shinkafa Zuwa Naira 600 A Garin Argungu Dake Jihar Kebbi Daga Abba Halilu Shehi Argungu

Ya'yan Marigayi Sheikh Goni Aisami Sun Bukaci A Yi Musu Adalci Akan Kisan Da Wasu Gurbatattun Sojoji Suka Yi Wa Mahaifinsu A Ranar 19 Ga Watan Agusta, 2022

Image
 'Ya'yan Marigayi Sheikh Goni Aisami Sun Bukaci A Yi Musu Adalci Akan Kisan Da Wasu Gurbatattun Sojoji Suka Yi Wa Mahaifinsu A Ranar 19 Ga Watan Agusta, 2022

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yarabbi Allah Subanahu Wata’ala Ya Jikan Musulmai Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Jarumi Falalu a Dorayi Rasuwa Yanzu a…

Image
    Domin Ance Kullun Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamacine Haka Allah Yace Acikin Ayar Alqur’ani Mai Girma Allah Ya Jikanta Da Rahama. Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labarin Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu a Wannan Gida Mai Albarka Mai Farin jini Na Kaduna.

Dan Kwallon Nijeriya, Ahmed Musa Ya Cika Alkawarinsa Kan Dattijo Baba Karkuzu, Inda Ya Ba Shi Kyautar Naira Milyan Shida, Aka Saya Masa Gidan Milyan 5.5, Da Kuma Kyautar Dubu 500 Ya Yi Cefanen Gida

Image
 Dan Kwallon Nijeriya, Ahmed Musa Ya Cika Alkawarinsa Kan Dattijo Baba Karkuzu, Inda Ya Ba Shi Kyautar Naira Milyan Shida, Aka Saya Masa Gidan Milyan 5.5, Da Kuma Kyautar Dubu 500 Ya Yi Cefanen Gida

Nakasassu Da Mabukata Sun Amfana Da Tallafin Kayan Abinci Na Gwamna Mai Mala A Yankin Jakusko Domin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur

Image
 Nakasassu Da Mabukata Sun Amfana Da Tallafin Kayan Abinci Na Gwamna Mai Mala A Yankin Jakusko Domin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur

Ba Ma Kallon Kwankwaso A Matsayin Jagoranmu A Siyasa, Tamkar Uba Muke Kallonsa,

Image
 Ba Ma Kallon Kwankwaso A Matsayin Jagoranmu A Siyasa, Tamkar Uba Muke Kallonsa, Don Haka Ba Za Zuba Ido Wasu Na Cin Zarafinsa A Waka Ba Tare Da An Dauki Mataki Ba, Cewar Nabraska Daga Abubakar Shehu Dokoki Fitaccen jarumin ya ci gaba da cewa "Idan har a lokacin gwamnatin baya hukumar tace finafinai za ta kama mawaÆ™a saboda kare mutuncin Kwankwaso kuma yanzu ga wasu sun zo suna taÉ“a darajar Kwankwaso kuma wannan hukumar akwai ta ba wai babu ita ba.  "Idan har ta gaza to muna kira ga hukumomi da su taimaka su shigo domin gyara akan taÉ“a darajar Kwankwaso da Æ´an Kwankwasiyya, domin mutane kan iya É—aukar mataki da hannunsu, idan har hukumomi ba su shigo ciki sun É—auki mataki dan a tsaida cin mutunci ko wulakanci da cin zarafi ba.

Yau Shekara 10 Cif Da Rasuwar Hamshakiyar Yar Kasuwa Kuma Mahaifiyar Shugaban Ƙasa, Alhaja Abibatu Mogaji Allah Ya Jikanta Da Rahama! Daga zanendutse..

Image
 Yau Shekara 10 Cif Da Rasuwar Hamshakiyar Yar Kasuwa Kuma Mahaifiyar Shugaban Ƙasa, Alhaja Abibatu Mogaji Allah Ya Jikanta Da Rahama! Daga Jamilu Dabawa

Innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un Gaskiyar Abinda Ya Faru Da Baba Dan Audu

Image
 Kuna Ganin BABA DAN AUDU, Zai Saduda kuwa, idan har ya Rasa kafafuwan sa..? #LABARINA SEASON 7. Saura kiris ya iso gare ku masu kallo. 🎥🖥️📡 daga

Yadda Asirin Wani Tsoho Ya Tonu Da Yake Lalata Da Matan Aure Akan Zai Basu Maganin Mallakar Miji

Image
  Mun samu labarin dubun wani ya cika bayan kwashe shekaru da yayi yana lalata da matan aure akan zai basu maganin mallakar miji. A yau mun samu rahoton wani dattijo yana yaudarar mata da sunan ba su sirrin mallakar miji. Ya kasance yana kwana da su, a kwanakin nan asirinsa ya tonu.   Yana kwana da ita daga baya yarinyar ta kai kararsa wurin ’yan sanda ta kuma yi mata bayanin abin da ya yi mata. Bayan samun wannan bayanin ba su yi kasa a gwiwa ba suka kai wannan yarinya domin nuna musu kauyen da yake zaune da kuma gidansa. Sun yi nasarar kama shi har ma sun yi masa faifan bidiyo suna neman ya bayyana wa duniya da kansa wannan mugunyar laifin da ya aikata. Mun kawo maku wannan bidiyon ga masu bukatar kallo gashinan:

Rayuwa Ba Amana: Daga Fita Wajen Aiki Ya Dawo Ya Kama Matarsa Da Tsohon Saurayinta

Image
   Duniya ina zaki damu, wani magidanci ya tona asirin yadda ya shigo otel bazata ya taras da matarsa tana cin amanarsa da kwarto a dakin otel inda wanda ya shaida cewa dama halinta ne. A wannan lokaci irin wadannan abubuwa nada hau-hawa wajen faruwa tsakanin maza da mata wanda ya akamata a nemi mafita. Kamar yadda amihad.com ta binciko, bugun zuciya ya kama wani mutum, Udemeh Ukarette, mai shekaru 34, a yayin da ya kama matar sa, Joy Ukarett da wani kwastoman ta wani otel. Shekarun Udemeh da Joy 16 da aure amma ba su samu haihuwa ba, inda ta ce tayi hakan saboda ta samu ciki tunda shi mijin na ta ya kasa.

Qalu Innalillahi wannan matar tajefa mijin ta acikin masifa shiga kaga abun da daya faru

Image
  Qalu'innalillahi wannan wanna irin mugun tane gaskiya akwai matsala babba domin kuwa a wannan lokacin kome mazan hausawa suke yiwa matan su da suke ne man rayiwar su ruwa a jallo oho.Kamar yadda mun san da cewa labari ya riske ku akan matar da ta kashe mijin ta a jahar bauchi wanda ko sati 2 ba'ayi faruwar wannan lamarin ba sai gashi a yanzu ma haka wata na kokari ai kata mummunan aiki. Kamar yadda kuke gani wannan mutum yana kwance rai a hannun Allah wato ya sha wahala domin uwar gidan sa wato matar da yake aure ta kuza masa ruwan zafi a gaban sa kamar yadda zaku gani da idan ku.  Duk mai hankali yaga wannan yasan daman tayi niyyar hallaka shine kawai Allah kuma bai bata iko ba domin ance wahala bata kisa sai lokacin mutum yayi kowa yasan da haka ga duk wanda yayi imani da Allah.Shin kafin mukar kare wannan batun zamuyi wata yar tambaya wai me yasa matan hausawa suke ai kata irin wannan bada kalar ne shin akan kishiya ne ko kuma dukiya ne ko dai san duniya ne shin wannene a...

Yanzu Yanzu Bazoum yayi magana akan juyin mulkin da akayi masa a kasar Niger…

Image
 Yanzu Yanzu Bazoum yayi magana akan juyin mulkin da akayi masa a kasar Niger…. KALLI VIDEO 👇

Izala ta yi kira ga ECOWAS da ta bi hanyar sulhu maimakon karfin soji a rikicin Nijar.

Image
 Izala ta yi kira ga ECOWAS da ta bi hanyar sulhu maimakon karfin soji a rikicin Nijar. Daga Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci ta JIBWIS tayi kira ga Æ™ungiyar raya tattalin arzikin Æ™asashen Afrika ta yamma (ECOWAS) kan matakin yaki da karfin soji da ta zata dauka akan jamhuriyar Nijer. Kiran ya fito ne daga bakin Shugaban Izala na tarayyar Naijeriya, kuma shugaban hadin kan kungiyoyin Ahlussunnah na kasashen Afurka Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau a ofishinsa dake sakatariyar kungiyar a birnin tarayyar Naijeriya Abuja. Sheikh Bala Lau yaci gaba da cewa, yana bada shawara ga kungiyar ECOWAS maimakon a dauki mataki na dawo da shugaba Muhammadu Bazoom da karfin soji, gara a hau teburin sulhu domin hakan yafi alheri, Allah Madaukakin sarki yayi Umarni da a sasanta tsakanin Al'umma kamar yadda yake fada a cikin Suratu Alhujurat ayata 10 cewa; "kawai masu Imani Yan uwan junane, ku sasanta tsakanin yan'uwanku, kuma ku kiyaye ubangiji da hakane za'a tausaya muk...