innalillahi 😠an haifi jariri babu wajen kashi abin tausayi idan kagani..
Wannan Da Kuke Gani Wani Jaririne Aka Haifa Babu Gurin Bahaya (Kashi) A Wani Kauye Me Suna Dunhau Dake Maradun Ta Jahar Zamfara A Najeriya.
An Kwantar Dashi A Asibitin Maradun, Daga Baya Aka Maidasu Asibitin UDUTH Na Jahar Sokoto Sedai Rashin Kudi Ya Hana Mahaifin Yaron Zuwa Assibitin Dan Daukar Dawainiyar Larurar Jaririn.
Jariri
Dalilin Haka Muke Tayasu Neman Abinda Za’a Ceci Rayuwar Wannan Jariri. Mahaifin Jaririn Me Suna Aminu Dahiru Shikkau Yakasance Mazaunin Unguwar Gumawa A Cikin Garin Maradun.

Comments
Post a Comment