Allah Sarki; Kalli Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Momee Gombe Jarumar Masana’antar Kannywood.


  Allah Sarki; Kalli Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Momee Gombe Jarumar Masana’antar Kannywood


Allah Sarki Mutuwa Kenan Mahaifiyar Jaruma Momi Gombe Ta Mutu Ta Sanadiyar Munmunan Hatsarin Mota Yanzu Yanzu Shiga Kaga Yadda Akayi Jana’izar Ta Abin Tausayi….


A Yanzu haka mutane da yawa suna FATAN Allah ya jiƙanta da rahama kamar yadda a Yanzu haka wannan Mutuwar ta gurgiza Duniya.


 

Comments

Popular posts from this blog