Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: Allah ya yiwa Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Gero Argungun rasuwa


 Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: Allah ya yiwa Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Gero Argungun rasuw


Muna fatan Allah ya gafarta masa, don Allah ku taimata wajen tura wannan labarin zuwa sauran groups don ƴan’uwa Musulmi su ƙara nema masa gafara ku biyo mu ta wannan link 


INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN.


Allah Ya Yi Wa shahararren Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu rasùwa, kamar yadda jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito da Shaikh Isma’il Maiduguri.


Allàh ya gafarta masa.

Comments

Popular posts from this blog