Allahu Akbar 😠Watarana Umar Musa Yar’aduwa Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Kalli Cikakken Bidiyon…
Allahu Akbar 😠Watarana Umar Musa Yar’aduwa Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Kalli Cikakken Bidiyon….
Yan Adawa Irinsu Muhammadu Buhari Da Nasir El-Rufai Sukayi Zanga-zanga Dole Sai Ya Sauka Daga Kujerar Mulki Domin Su saka Mutum lafiyayye.
A Jawabin Marigayi Umar Musa Yar’aduwa Na Karshe Inda Yace Idan Kukayi hakuri Duniyar Ma Zan barmuku, sannan kusani Cewa Bazaku Dawwama Akan Kujerar Ba, Kusani Zalunci Baya Dorewa…..
Allah Ya gafartawa Umar Musa yar aduwa Da Rahama ðŸ˜ðŸ˜

Comments
Post a Comment