Ba Ma Kallon Kwankwaso A Matsayin Jagoranmu A Siyasa, Tamkar Uba Muke Kallonsa,


 Ba Ma Kallon Kwankwaso A Matsayin Jagoranmu A Siyasa, Tamkar Uba Muke Kallonsa, Don Haka Ba Za Zuba Ido Wasu Na Cin Zarafinsa A Waka Ba Tare Da An Dauki Mataki Ba, Cewar Nabraska


Daga Abubakar Shehu Dokoki


Fitaccen jarumin ya ci gaba da cewa "Idan har a lokacin gwamnatin baya hukumar tace finafinai za ta kama mawaƙa saboda kare mutuncin Kwankwaso kuma yanzu ga wasu sun zo suna taɓa darajar Kwankwaso kuma wannan hukumar akwai ta ba wai babu ita ba. 


"Idan har ta gaza to muna kira ga hukumomi da su taimaka su shigo domin gyara akan taɓa darajar Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya, domin mutane kan iya ɗaukar mataki da hannunsu, idan har hukumomi ba su shigo ciki sun ɗauki mataki dan a tsaida cin mutunci ko wulakanci da cin zarafi ba.

Comments

Popular posts from this blog