Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yarabbi Allah Subanahu Wata’ala Ya Jikan Musulmai Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Jarumi Falalu a Dorayi Rasuwa Yanzu a…
Domin Ance Kullun Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamacine Haka Allah Yace Acikin Ayar Alqur’ani Mai Girma Allah Ya Jikanta Da Rahama.
Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labarin Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu a Wannan Gida Mai Albarka Mai Farin jini Na Kaduna.

Comments
Post a Comment