Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gaskiya tayi halinta akan masu cewa jaruma momee gombe ta rasu to hakika wannan maganar ba haka takeba momee gombe tananan da ranta kawai wasu batagarine suke yada karya akan hakan..🙏
Kamar Yadda Muka Saba Yauma munzo maku da jerin hotunan wasu manyan Jaruman Kannywood a lokacin da suke da Kuruciya, Jaruman sune wanda suka wallafa Hotunan nasu a Shafukan su na sada Zumunta. Kalli Cikakken vedion anan
Comments
Post a Comment