Masha’Allah Allah Ya Azurta jarumin Kannywood Aminu Mirror Wanda Akafi sani da Malam Zaidu da Samun Karuwar ya mace


 Masha’Allah Allah Ya Azurta jarumin Kannywood Aminu Mirror Wanda Akafi sani da Malam Zaidu da Samun Karuwar ya mace

Masha’Allah Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Aminu Mirror wanda akafi sani da Malam Zaidu Acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi Ya samu Karuwar diya mace.


Matar tasa me suna Zulaihat Allah ya sauketa lafiya a daren jiya Litinin a gidan sa dake a Zariya ta jihar Kaduna.

Comments

Popular posts from this blog