Matar Da Ta Haifi Jarirai Guda Uku Lokaci Daya Ta Bayyana Yadda Taji A…-


 Matar Da Ta Haifi Jarirai Guda Uku Lokaci Daya Ta Bayyana Yadda Taji Yayin Da Ta Haifesu.



Matar Me Suna Adelphine Ta Bayyana Yadda Tayi Mamakin Haihuwar ‘Ya’ya Guda Uku A Lokaci Daya Domin Batayi Tsammanin Hakan Ba, Tamara Da Cewar Lokacin Da Taje Awon Ciki Likita Ya Tabbatar Mata Da Cewar Jariri Guda Daye A Cikinta Amman Se Gashi Ta Haifi Jarirai Guda Uku A Lokaci Guda Kamar Yadda Zaku Gani A Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan.

Comments

Popular posts from this blog