Karshen Duniya Tana Jego Ta Kama Mijin Ta Da Mahaifiyar Ta Suna Lalata A Cikin Gidan Ta


  A yau muke samun wani mummunan labari akan wata baiwar Allah da mahaifiyarta tayi mata abinda ta gummace ta kashe ta shine yin lalata da mijinta.



Mun samu cikakken rahoto kan wata mata da ta kama mijinta da mahaifiyarta bisa yin zina a gidanta mun samu shaida daga babban malamin addini Dr Abdullahi Gadon Kaya

Comments

Popular posts from this blog