Innalillahi 😠Allah Yakar6i Rayuwar Mahaifiyar Jarumi Abba Al-mustapha | Fatext
Innalillahi 😠Allah Yakar6i Rayuwar Mahaifiyar Jarumi Abba Al-mustapha | Fatext
Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un 😠Haki Dukkanin Me Rai Dole Ze Zamanto Mamaci A Yau Talata Ne 29/08/2023 Allah Ya Kar6i Rayuwar Mahaifiyar Fitaccen Jarumin Kannywood Kuma Shugaban Hukumar Tace Finafinan Hausa Ta Jahar Kano, (Censorship Boad) Wato Abba Al-Mustapha Kamar Yadda Ya Wallafa A Shafinsa Na Facebook Kamar Haka 👇

Comments
Post a Comment