INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Dalilin Mutuwar Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu


 INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Dalilin Mutuwar Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argun


Allah Ya Yi Wa shahararren Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu rasùwa, kamar yadda jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito da Shaikh Isma’il Maiduguri.


Allàh ya gafarta masa.

Comments

Popular posts from this blog