INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😠Amarya Ta Rasu Ana Cikin ÆŠaurin Aurenta
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 😠Amarya Ta Rasu Ana Cikin ÆŠaurin Aurent
Labari ya karade shafukan sada zumunta cewa Allah ya yiwa Fatima Hassan Fari rasuwa,wata amarya wacce ake shirin daura mata aure a ƙarfe 3 na ranar yau.
Tuni dai akai jana’izar margayiyar karfe 2:00 na ranar yau kamar yadda addinin musulunci ya tanada.
Fatima ta rasu awanni uku gabanin auren ta a karamar hukumar Funtua jihar Katsina. Allah ya gafarta mata ya kuma kyautata namu karshen idan Tazo.

Comments
Post a Comment