ALLAH SARKI: Tsohuwar Jarumar Kannywood Fadila Muhammad wacce akafi sani da Ummi Lollipop ta cika shekara 3 da rasuwa.
ALLAH SARKI: Tsohuwar Jarumar Kannywood Fadila Muhammad wacce akafi sani da Ummi Lollipop ta cika shekara 3 da rasuwa
Fadila wacce ta rasu bayan gajeruwar rashin lafiya kafin rasuwar ta an mata shaida na kula da addini sannan ga alƙur’ani a tare da ita.
Muna rokon Allah ya jikan ta da rahama
Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.

Comments
Post a Comment