Wani Mutum Ya Halaka A Garin Sace Wani Abu A Jikin Taransfoma A Zariya.
Wani Mutum Ya Halaka A Garin Sace Wani Abu A Jikin Taransfoma A Zariya.
Daga Mahmud Habibu Zariya.
Gayadda zantawar mu da Yakasance Kan batun muturwa Musa Wanda Akeyiwa lakabi da tamudu dake cikin birnin zariya dan Asalin uguwar rubu,
Agaskiya mutuwar shi babu Abunda zamuce sedai Allah yasa wannan mutuwa tazama izina ga Abokan Sana’ar shi dasu kara ruke sa’nar Hannu biyu domin sana’ar shi Aikin mota ne da kanikanci.
Sedai Abun bantakaici muwayi gari Damutuwar shi tahanyar Satar waya cikin transfoma bayan yadauki kwana biyu baya gida muke Munata tambayar Abokan shi Domin jin inda yake sekanin shin kecewa shida zefada gaskiya gaskiya gaskiyan mene Yace Yamutu tun shekaran jiya Bayan munje bayan gari satar A Trasfoma wuta tarike shi,
Wanda daganan Akafara bincikar Lamarin tuni dai Anyi sallar gawarshi,
Bayannan munema jin shin Ataba kama shi ko wannanne karo nafarko Tabbas Sunayi Aboye bayan da yafara bayyana cikin Anguwa duk Ansani,
Mutuwar shi Izinace ga kowa Musamman Mahaifinsa Domin Yasaba Jifarsu Damunan kalamai irinsu Haihuwar Asara
Mahaifiyarsu tamutu kimani shekara Hudu zuwa biyar kanin shidai wanda sukekaje satar Ahalin yanzu Yana zirga zirgan shi sedai baya cikin Hayyacin.

Comments
Post a Comment