Shinne s James Dama download.
Shahararren mawakin Hausa shinne s James ya saki sabuwar wakarsa me suna dama wacce ya sake ta ana saura sati 2 sallah inda ta samu listeners 5000 a cikin sati daya, mawaki shinne s James dai kunsanshine a wakoki kamar haka In Sha Allah,dama da sauransu.

Comments
Post a Comment