Musa kenan mutumin da ke shiga kauyika yana Jan hankalin mutane akan Addinin christain.
YANZU YANZU: Evangelist Musa mutumin da ya ke bin rigan Fulani yana canzawa musulmi ra'ayi zuwa kiristoci ya ƙwaci kansa da ƙyar a wani rigan Fulani dake jihar Bauchi.”

Comments
Post a Comment