Yanzu-yanzu Kunga Abunda Yafaru a Haduwar Ali nuhu da Adam A Zango Tareda Jaruma Zainab Indomi Yanzu…
Tabbas Haduwar Zainab Indomi Indomi da Ali Nuhu Yanzu Ta Dawo Masana’antar Kannywood Kuma Ta Fara Aikin Film din ALAQA Yanzu.
Haka Zalika Shima Jarumi Adam A Zango Yana Daya daga Cikin Manyan Jarumai Sannan Shima Ya Saka a Cikin Wakokin Sa Yanzu.

Comments
Post a Comment