Ya Bukaci Budurwa Mai Samun N34m Ta Aje Aikinta Ta Aure Shi
Mutane da dama sun caccaki wani matashi ɗan Najeriya a yanar gizo, bayan ya buƙaci budurwarsa da ta ajiye aikin da ta ke yi saboda shi.
Matashin wanda ya ke samun kusan N100,000 zuwa N200,000 a matsayin albashinsa, ya bayyana cewa baya son budurwarsa ta fi shi samu.

Comments
Post a Comment