Ni najin dadin janye tallafin man Fetur din da TINIBU yayi cewar__Rarara......
Mawakin Hausa dauda kahuta ya bayyana cewa Yaji dadin janye tallafin man da TINIBU yayi cewar mawakin ya bayyana cewa daman shi can baya goyon bayan inda ya Kara da cewa Yan Nigeria suyi hakuri zasuga canji.....

Comments
Post a Comment