Matashi Dan Najeriya Ya Angwance Da Tsohuwar Baturiya.

 


Matashi Dan Najeriya Ya Angwance Da Tsohuwar Baturiya.


Wani Matashin Dan Najeriya Ya Angwance Da Sahibarsa Baturiya Tsohuwa Tukuf,


Wani dan Najeriya ya yi fice a soshiyal midiya bayan ya angwance da sahibarsa tsohuwar baturiya.

An tattaro cewa auren da aka yi tsakanin masoyan biyu ya gudana ne a kotun ma’aurata ta tarayya da ke Ikoyi, jihar Lagas


 Masu amfani da soshiyal midiya sun garzaya sashin sharhi don taya ma’auratan murna yayin da wasu ke nuni ga tazarar shekarun da ke tsakaninsu


Gabriel Aye, wani matashi daga jihar Delta ya angwance da masoyiyarsa tsohuwar Baturiya, Kathleen, a jihar Laga


An gudanar da shagalin auren ne a kotun Ikoyi inda yan uwa da abokan arziki suka hallar


Labarin soyayyar ma’auratan ya ja hankali a soshiyal midiya, inda Gabriel ya bayyana cewa ba zai iya rayuwa ba tare da masoyiyar tasa b Bya.a.s.sa ba.

Comments

Popular posts from this blog