Akwai Dangantaka Ta Jini Tsakanina Da Shehk Ali Isa Pantami Inji Adama Dadin Kowa Ta Bayyanawa Duniya Yanzu Kalli Video…


  nafito nashaidawa duniya hakane sabida waso magan ganuda suke tashi gameda shi inaso kusani abunda kukeyi babu kyau kuma amatsayinku namusulmai baikamataba.


zato zunubi koda yakasance gaskiyane ballantanama ba gaskyaneba bawai nayi hakaneba dan wani Abu nayine dun Allah da kuma yan uwantaka tsakanina da shi.


wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari zamu samuku wannan vadeo.

Comments

Popular posts from this blog